• Tue. Jun 17th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Month: February 2023

  • Home
  • LALIGA: Sa-in-sa ta Barke Tsakanin Tebas da Laporta

LALIGA: Sa-in-sa ta Barke Tsakanin Tebas da Laporta

Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Joan Laporta ya ce ba zai ajiye aikin shugabancin kungiyar ba, domin abin da Javier Tebas, shugaban hukumar shirya kwallon kafa ta kasar Sifaniya…

YANZU YANZU: Hadakar Kungiyoyin Matasan PDP Sun Koma APC a Kano

Kungiyar Matasan jam’iyar PDP a jihar Kano da ke arewa maso yammacin Nigeria sun sauya sheka daga jam’iyar PDP Mai hamayya zuwa jam’iyar APC Mai mulkin Kano da Nigeria Baki…

Rasuwar Shema’u Ba Ta da Alakara da kin Karbar Tsohon Kudi — Tsanyawa

Gwamnatin jihar kano ta musanta zargin da wata kafar yada labarai ta yi cewa wata Mai dauke da juna biyu Shema’u Sani ta rasu a asibitin Koyarwa na Nassarawa saboda…

Dakatarwar Da Muka Yiwa Kasashe Hudu Na Nan Daram — AU

Kungiyar tarayyar kasashen Afirka (AU) ta ce dakatarwar da ta Yiwa Kasashe Uku da sukayi juyin a nahiyar Afirka tana nan Daram. Kungiyar ta kuma sake nanata kudurinta na cewa…

Mun Yi Babban Rashi a NNPP — Kabiru Rurum

Dan majalisar tarayya Mai wakiltar Kananan Hukumomin Rano da Kibiya da kuma Bunkure a majalisar wakilai ta tarayyar Nigeria ya Mika Sakon ta’aziyyar sa ga iyalai da Yan uwa harma…

Zaben 2023: Masu Yi Wa ƙasa hidima Ne Za Su Yi Aiki da BVAS – Shugaban INEC

Shugaban hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a ta kasa a Najeriya Farfesa Mahmud Yakubu ya ce Masu yi wa ƙasa hidima ne kadai za su yi amfani da na’aurar tantance…

Masarautar Gaya Jigo ce a Cigaban Al’umma – Ibn-sina

Daga: Jamila Suleiman Aliyu Hukumar hisbah ta jihar Kano ta bayyana masarautar Gaya a matsayin Jigo a cigaban Al’ummar Kano ta Kudu da ma jihar Kano ba ki daya. Babban…

Mutanen Kano Na Murnar Kwashe Sharar Da Gwamnatin Kano Ta Yi

Al’ummar unguwar magashi da ke yankin karamar hukumar Gwale sun bayyana farin cikin su bisa yadda gwamnatin jihar Kano ta ke aikin kwashe tilin shara mai matukar yawa da ta…

Karancin Kudi ya sa JAMB Kara Wa’adin Rejista.

Sakamakon yadda Yan Nigeria suka shiga tasku na karancin Kudi da matsalar man Fetir, hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandire a Najeriya (JAMB) ta ƙara wa’adin rajistar jarrabawar…

Bawa Mata Manyan Mukamai a Siyasa Zai Kawo Cigaban al’umma — San Kano

Daga: Sabo Suleiman Jigirya Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce Sanya mata a harkar siyasa da kuma basu manyan Mukamai zai karawa musu gwarin gwiwar shiga…