• Fri. Nov 13th, 2026

Global Tracker

Truth and Objectivity

Month: July 2025

  • Home
  • Ayyukan Rage Talauci Yakamata Gwamnatoci Su Mayar Da Kai Ba Gine-gine Ba — SKY

Ayyukan Rage Talauci Yakamata Gwamnatoci Su Mayar Da Kai Ba Gine-gine Ba — SKY

DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Fitaccen dan kasuwa a nan Kano Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai (SKY) ya bukaci gwamnatoci a matakai daban daban na kasar nan dasu maida hankali…

Gaskiyar Magana Game Da Jita-Jitar Rasuwar Mawaki Aminu Ala

An tabbatar da cewa Jita-Jitar da ake yadawa game da rasuwar shahararren mawakin nan Aminudden Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Aminu Ala ba gaskiya ba ce. Wasu Jita-Jita…

Kasashe 25 Na Duniya Suna Taro A Colombia Don Tattauna Kisan Kiyashin Isra’ila a Gaza

Kasashen Duniya 25 yanzu haka na gudanar da taro Bogota, babban birnin kasar Colombia don tattauna yakin da kasar Isra’ila ta ke yi a Gaza. Ana zargin Isra’ila da aikata…

Gawar Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Isa Katsina

Shugaban kasa Ahmed Tinubu ya tarbi gawar tsohon shugaban Ć™asa Muhammadu Buhari bayan isowar sa daga birnin Londan. Tinubu ya tarbi gawar ne a filin jirgin na Umaru Musa Yar’aduwa…

DA DUMI DUMI: Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya Rasu

Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya rasu. Tsohon mai taimakawa Buhari a harkokin sada zumunta Bashir Ahmed ne ya wallafa Hakan a shafinsa na X inda ya ambato Iyalan Marigayin…