Kotu Ta Aike Ta Masu Ta’ammali Da Ajiyar Kayan Maye Gidan Gyaran Hali Na Shekaru 2 a Kano — Kwamitin Kar-ta-Kwana
Kwamitin kar-ta-kwana na yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi da daba a jihar Kano, karkashin jagorancin barista Muhyi Magaji Rimin Gado ya samu nasarar kama wani hamshakin me ta’ammali da…