• Tue. Sep 8th, 2026

Global Tracker

Truth and Objectivity

Month: September 2026

  • Home
  • Mun Ba Wa Ministan Tsaro kwana 7 Ya Janye Kalamansa Kan Mahaifinmu Ko Mu Kai Kararsa Kotu — Iyalan El-Rufai

Mun Ba Wa Ministan Tsaro kwana 7 Ya Janye Kalamansa Kan Mahaifinmu Ko Mu Kai Kararsa Kotu — Iyalan El-Rufai

‎Iyalan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, sun bukaci Ministan Tsaro na Nijeriya, Christopher Musa, ya janye zargin da ya yi cewa El-Rufai ya taka rawa wajen shirya kashe-kashe…

Duk Matar Da Mijinta Ya Hanata Zabar APC, Ta Kashe Auren Ta Fito — Shugaban APC

A dai-dai lokacin da aka fara tafiyar yada kanin wani a kamfen din yakin neman zaben 2027, Shugaban jam’iyyar APC na jihar Yobe, Muhammad Gadaka, ya bukaci matan auren da…

Sarkin Gumel Ahmed Sani II Ya Rasu

Sarkin Gumel da ke Jihar Jigawa, Alhaji Ahmed Muhammad Sani na Biyu, ya rasu A cewar majiyoyin fada, Mai martaba Sarkin ya rasu a birnin Alkahira na kasar Masar, inda…