Mun Ba Wa Ministan Tsaro kwana 7 Ya Janye Kalamansa Kan Mahaifinmu Ko Mu Kai Kararsa Kotu — Iyalan El-Rufai
Iyalan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai, sun bukaci Ministan Tsaro na Nijeriya, Christopher Musa, ya janye zargin da ya yi cewa El-Rufai ya taka rawa wajen shirya kashe-kashe…
Duk Matar Da Mijinta Ya Hanata Zabar APC, Ta Kashe Auren Ta Fito — Shugaban APC
A dai-dai lokacin da aka fara tafiyar yada kanin wani a kamfen din yakin neman zaben 2027, Shugaban jam’iyyar APC na jihar Yobe, Muhammad Gadaka, ya bukaci matan auren da…
Sarkin Gumel Ahmed Sani II Ya Rasu
Sarkin Gumel da ke Jihar Jigawa, Alhaji Ahmed Muhammad Sani na Biyu, ya rasu A cewar majiyoyin fada, Mai martaba Sarkin ya rasu a birnin Alkahira na kasar Masar, inda…
Kano Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Takalmin Taya Ta Farko a Nigeria
Jihar Kano za ta karbi bakuncin gasar tseren takalmin taya karo na farko a Najeriya (1st Edition of Kano Roller Skates), wadda za ta hada mahalarta daga jihohi 26 na…
Gwamnatin Kano Ta Rusa Dogon Bene A Nassarawa GRA
Gwamnatin Jihar Kano ta rushe wani dogon gini da ake ginawa a Unguwar Nassarawa GRA cikin kwaryar birnin Kano sakamakon saɓawa dokokin tsare-tsaren gine-gine da kin bin umarni. Ma’aikatar Kasa…
“Burinmu Shine Gina Kano Mai Tsari, Tsaro, Tsafta, Aminci Da Cigaban Al’ummar Ta” — Kwamishinan Kasa
Gwamnatin Jihar Kano ta ce burinta shine gina Al’umma mai cike da tsaro da tsari da tsafta da Aminci da kuma bunkasa tattalin arzikin mazauna ciki da wajen Jihar baki…
Har Yanzu Sana’ar Tura Fina-Finai “Downloading” Halattacciya ce — Abba El-Mustapha
Abba El-Mustapha, shugaban hukumar tace Fina-finai da Ɗab’i ta Jihar Kano ya ce hukumar ba ta soke ko haramta sana’ar downloading a faɗin jiha ba, saboda haka har yanzu Sana’ar…
Hisbah Ta Haramta Sana’ar Tura Fina-Finai Ta “Downloading”
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da haramta sana’ar tura fina-finai ta wayar salula, wato “Downloading”, a dukkan ƙananan hukumomin jihar 44. Mujahid Aminundeen, Mukaddashin babban Kwamandan hukumar ne…
Rundunar Sojin Nigeria Ta Ceto Dalibai Da Malamai 10 Da Aka Sace a Borno
Rundunar sojin Nigeria kankashin sashen “Operation Hadin Kai” sun ceto ɗalibai da malamai 10 da ƴan ƙungiyar ISWAP suka sace a wani hari da suka kai yankin Lassa da ke…
Gwamnatin Kano Ta Bude Karbar Korafe-korafe Kan Aiyukan Hukumar KNUPDA
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci al’umma da masu ruwa da tsaki da su Kai Korafe-korafen da suke da shi ko shawarwari game da Aiyukan Hukumar tsarawa da raya Birane ta…