• Thu. Jul 16th, 2026

Global Tracker

Truth and Objectivity

Month: May 2026

  • Home
  • PDP Ta Tsayar Da Isa Ali Pantami Takarar Gwamna a Gombe

PDP Ta Tsayar Da Isa Ali Pantami Takarar Gwamna a Gombe

Tsohon Ministan Sadarwa na kasa Nigeria Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya samu tikin takarar gwamnan Gombe a jam’iyyar PDP bayan da ya koma cikin ‘jam’iyar. Pantami ya yi nasarar…

Ana Zargin Malamin Isilamiyya Ya Yiwa Yara Mata Su 4 ‘Yan Gida Daya Fyade a Kano

Ana Zargin wani Malamin Islamiyya mai suna “Uncle Kamal” a makarantar Islamiyya dake Inusawa a yankin karamar Hukumar Ungogo dake Jihar Kano da yiwa ‘yan Mata su Hudu (4) ‘Yan…

Alhassan Ado Ya Yi Kiran Hadin Kai a Doguwa/Tudun Wada, Ya Bukaci a Sake Zaben APC Daga Sama Har Kasa

Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Doguwa/Tudun Wada, Alhassan Ado Doguwa, ya yi kira ga daukacin mambobin Jam’iyar APC a yankunan Doguwa da Tudun Wada da su hada kai tare…

Matsayar Abdulmumin Kofar Kan Fitar Da ‘Yan Takarar Majalisar Wakilan Kiru/Bebeji Da Kuma Turka-Turkar Siyasar Yankin 

1- Duk da yake dai Dan Majalisar Tarayya Mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji Abdulmumin Jibrin Kofa kwanannan zai bada cikakken bayani akan abin da ya faru, sannan kuma…

Tsofaffun Leburorin Isiyaka Rabi’u a Rivers Sun Nemi Tallafin Iyalan Marigayin Da Gwamnatin Kano

DAGA: NURA GARBA JIBRIN, KANO Tsofaffun Leburorin hamshakin dan kasuwa kuma masananin Al’qur’ani Marigayi Sheik Isiyaka Rabi’u dake zaune a birnin Fatakol na Jihar Rivers sun roki Iyalan Marigayin da…

YANZU-YANZU: Kwankwaso Ya Shiga Jam’iyar NDC

Tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya fice daga Jam’iyar ADC tare da shiga sabuwar Jam’iyar NDC. Akwai Karin bayani….