Kano Za Ta Karbi Bakuncin Gasar Takalmin Taya Ta Farko a Nigeria
Jihar Kano za ta karbi bakuncin gasar tseren takalmin taya karo na farko a Najeriya (1st Edition of Kano Roller Skates), wadda za ta hada mahalarta daga jihohi 26 na…
Auren Zawarawa Da Gwamnatin Kano Ta Yi Haramun Ne — Sheik Hadi MaiHula
Daya daga cikin fitattun Malaman Addinin Musulunci a nan Kano Sheik Alaramma Hadi Inuwa Maihula Sanka ya ce Auren zawarawa da gwamnatin Jihar Kano ta yi Haramun ne domin Allah…
Shugaban K/H Kabo Ya Sauke Sakataren Mulki, Kansiloli 4 Saboda Tallata Tinubu
Shugaban Ƙaramar Hukumar Kabo Hon. Lawan Najume Kabo ya sauke Sakataren Mulki na Karamar Hukumar da nadaddun Kansiloli huɗu, Saboda Shiga Ƙungiyar Tallata Shugaba Tinubu Da Sanata Barau (TMS) a…
Gwamnatin Kano Ta Rusa Dogon Bene A Nassarawa GRA
Gwamnatin Jihar Kano ta rushe wani dogon gini da ake ginawa a Unguwar Nassarawa GRA cikin kwaryar birnin Kano sakamakon saɓawa dokokin tsare-tsaren gine-gine da kin bin umarni. Ma’aikatar Kasa…
“Burinmu Shine Gina Kano Mai Tsari, Tsaro, Tsafta, Aminci Da Cigaban Al’ummar Ta” — Kwamishinan Kasa
Gwamnatin Jihar Kano ta ce burinta shine gina Al’umma mai cike da tsaro da tsari da tsafta da Aminci da kuma bunkasa tattalin arzikin mazauna ciki da wajen Jihar baki…