• Wed. Jun 18th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

YANZU YANZU: Kotu ta bayar da Belin Alhasan Ado Daguwa.

ByGlobal Tracker

Mar 6, 2023

Babban kotun tarayya Mai lamba ta Biyu da ke zaman ta a nan Kano karkashin jagorancin Justin Yunus Nasir ta bayar da Belin shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ta kasa Alhasan Ado Daguwa.

Kotun ta ce dole ne wanda ake Kara gabatar da Mai mukamin babban sakatare da Sarki Mai daraja ta daya da kuma naira miliyan 500.

Idan za’a iya tunawa ana zargin Alhasan ado Doguwa da lefin kisa da Kona ofishin jam’iyar NNPP da tayar da zaune tsaye da kuma wasu lefukan.

Akwai Karin bayani………

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *