Daruruwan magoya bayan jam’iyyar APC ne suka gudanar da zanga-zangar lumana a ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC da ke a jihar Kano.
Masu zanga-zangar na bukatar INEC ta bayyana zaben a matsayin wanda bai kammala ba.
INEC ta bayyana Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar adawa ta NNPP a matsayin wanda ya yi nasara a zaÉ“en.