Allah ya yiwa Hajiya Rabi rasuwa, wacce mata ce ga babban dan kasuwar nan, Alhaji Aminu Dantata.
Hajiya Rabi ta rasu a daran yau Asabar a kasar Saudiyya, bayan ta sha fama da rashin lafiya.
Ta mutu ta bar ya ya biyar, daga cikin su akawai Alhaji Tajuddeen Dantata.
karin bayani yanan tafe…….
SOLACEBASE