YUMSUK: SUG Ta Roki Karin Adadin Sabbin Daliban Da Ake Duba Lafiyar Su
Shugaban Kungiyar Daliban Jami’ar Yusuf Maimuna Sule (YUMSUK) dake Kano a Arewa maso yammacin Nigeria ya bukaci a kara adadin sabbin daliban da ake wa Gwajin lafiya. Tafida Akilu wanda…
Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Ranakun Hutun Ester
Gwamnatin Tarayyar ta bayyana ranakun Juma’a 7 ga watan Afrilu da kuma Litinin 10 ga wata a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan bikin Easter na wannan shakarar. Ministan cikin gida…
Kungiyar Likitici Musulmi Ta Duba Daurarru 1,000 Da Basu Magani Kyauta.
Daurarru sama da dubu daya ne dake zaune a gidajen gyaran hali na goron Dutse da Kurmawa a nan Kano suka amfana da ganin likitoci daban daban tare da ba…
Rasha Ta Karɓi Shugabancin Kwamitin Tsaro Na MDD
Kasar Rasha ta karɓi shugabancin kwamitin taro na Majalisar Ɗinkin Duniya duk da ƙoƙarin makociyar Rashan wacce kuma suke yakar juna a yanzu wato Ukraine na ganin hakan bai tabbata…