An Nada Ibrahim Yaro D/tofa Talban Alajawa
Sarkin Alajawa a karamar hukumar Bagwai Alhaji Abubakar M. Abubakar ya nada shugaban sashin yada labarai na Gidan Radiyon Tarayya Pyramid FM Ibrahim Yaro Dawakin Tofa a matsayin Talban Alajawa.…
Mutane 176 Sun Mutu Sanadiyyar Ambaliyar Ruwa a Congo
Hukumomi a yankin gabashin Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo sun ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa da zabtarewar ƙasa ya kai 176. Gwmannan Kudancin Kivu ya ce har yanzu…
Rundunar Yan Sandan Kano ta Kama Matashin da ya Kashe Mahaifiyar sa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kama matashin nan Ibrahim Musa mai shekaru 22 bisa zargin sa da kashe mahaifiyar sa a unguwar Rimin Kebe dake yankin karamar…
Rundunar Yan Sandan Kano Na Neman Wanda ya Kashe Mahaifiyarsa Ruwa a Jallo
Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta tabbatar da cewa tana Neman Yaron nan Ibrahim Musa Mai shekaru 22 Ruwa a Jallo bisa Zargin sa da Kashe Mahaifiyarsa. Kakakin rundunar Abdullahi…
Majalisar Dinkin Duniya ta Amince da Sakacinta a Yakin Sudan
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya amince da gazawar majalisar wajen dakatar da yakin da ya barke a Sudan. A yanzu haka dai ana ci gaba da…