Customize Consent Preferences

We use cookies to help you navigate efficiently and perform certain functions. You will find detailed information about all cookies under each consent category below.

The cookies that are categorized as "Necessary" are stored on your browser as they are essential for enabling the basic functionalities of the site. ... 

Always Active

Necessary cookies are required to enable the basic features of this site, such as providing secure log-in or adjusting your consent preferences. These cookies do not store any personally identifiable data.

No cookies to display.

Functional cookies help perform certain functionalities like sharing the content of the website on social media platforms, collecting feedback, and other third-party features.

No cookies to display.

Analytical cookies are used to understand how visitors interact with the website. These cookies help provide information on metrics such as the number of visitors, bounce rate, traffic source, etc.

No cookies to display.

Performance cookies are used to understand and analyze the key performance indexes of the website which helps in delivering a better user experience for the visitors.

No cookies to display.

Advertisement cookies are used to provide visitors with customized advertisements based on the pages you visited previously and to analyze the effectiveness of the ad campaigns.

No cookies to display.

  • Thu. Jul 10th, 2025 12:10:44 AM

Global Tracker

Truth and Objectivity

NAFDAC Ta Gargadi ‘yan Nijeriya Kan Lemon Kwalba Na Sprite

ByGlobal Tracker

Jun 28, 2023

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Nijeriya (NAFDAC) ta gargadi ‘yan kasar nan da su yi taka tsantsan wajen shan wani gurbataccen lemon kwalba na Sprite mai yawan 50cl da ya watsu a kasar.

Hukumar ta sanar da hakan ne a shafinta na Twittewr a ranar Laraba.

“Mun samu korafi ne kan wannan lemo daga wajen masu amfani da shi sannan sashen sa ido kan kayayykin da ake sayarwa na hukumar ya yi bincike a kai,” in ji sanarwar.

Ta kara da cewa, binciken da ta yi a adireshin wanda ya saya da inda ya saya din ya gano kiret biyar na lemon kwalbar duka da wasu gurbatattun sinadarai a cikinsu.

“Tuni aka kai lemon dakin gwaji na NAFDAC don fayyacewa, kuma mun yi kira ga dukkan daraktocin hukumar na shiyyoyin kasar da su yi bincike don gano sauran gurbatattun lemon da watakila suka watsu.”

KU KARANTA: VIDEO: Yadda Shugaban Kamfanin “Dan-kata Investment” Ya Rabawa Mutane Kusan 2,000 Kayan Abinci

NAFDAC ta kuma za ta gudanar da cikakken bincike a wajen da ake samar da lemon don gano ta inda ya gurbata.

Sannan tuni aka bai wa kamfanin da yake samar da lemon wato Nigerian Bottling Company Limited da ke Abuja, umarnin janye dukkan lemon daga kasuwa don NAFDAC ta samu damar sa ido sosai.

TRT Hausa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *