• Tue. Jun 17th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Month: June 2023

  • Home
  • Nan Da Sa’o’i 48 Za Mu Kammala Kwashe Sharar Kano — Dan Zago

Nan Da Sa’o’i 48 Za Mu Kammala Kwashe Sharar Kano — Dan Zago

DAGA: KAMAL UMAR KURNA, Kano. Kwamitin da Gwamnatin jihar Kano ta kasa domin kwashe Tilin sharar da aka tara a gurare daban-daban a cikin kwaryar birnin Kano ya ce ya…

Zamu Yaki Dukkan Matsalolin Da Ke Damun Makarantun Addini a Yankin Mu — Sarkin Bichi

DAGA: ZAHARADEEN SALEH, KANO Mai martaba Sarkin Bichi a jihar Kano dake arewacin Nigeria Alhaji Nasiru Ado Bayero ya ce masarautar Bichi zata dauki dukkan matakan da suka da ce…

Mun Shirya Wasanni Ne Domin Tabbatar Da Zaman Lafiya Tsakanin Kabilun Kano — Sakataren SWAN

DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO Kungiyar Marubuta labarin Wasanni ta kasa reshen jihar Kano ta shirya gasar Wasanni tsakanin kungiyoyi daban-daban a jihar da nufin tabbatar da zaman lafiya tsakanin…

Da Dumi-Dumi: Kwankwaso da Abba Sun Goyi bayan Falgore Ya Zama Shugaban Majalisar Dokokin Kano

Jagoran jam’iyar NNPP kuma dan takarar Shugaban kasa a zaben da ya gabata Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso da Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf da ma dukkan yan takarar shugabancin…

Kakani Na Suna Dori Sama Da Shekaru 250 — Sarkin Dorin Kano

Sarkin Dorin Kano Alhaji Uba Muhammad Kofar Na’isa ya ce Kakanin sa suna Sana’ar Da sarautar Dori sama da shekaru 250 da suka gabata kuma sunyi Nasara sakamakon yadda suke…

Janye Tallafin Man Fetir: Ku Kwantar Da hankalin Ku Abubuwa Za Su Daidaita — Mamuda Zangon Kabo

Kungiyar masu sana’ar magunguna ta jihar Kano dake malam kato ta yi kira ga alummar Najeriya, da su kwantar da hankulansu sakamakon tashin gwauran zabi da man fetur yayi saboda…

Dalilai 7 da Suka sa Kungiyoyin NLC da TUC Fasa Yajin Aiki

Kungiyoyar kwadago ta kasa NLC da takwarar ta Ma’aikatan Kamfanoni TUC sun dakatar da yajin aikin da suka yi niyyar farawa a gobe Laraba sakamakon cire tallafin man fetur da…

Hajjin 2023: Abba Dambatta Ya Siyar Da Sama Da Adadin Kujerun Da Aka Warewa Kano — Laminu Dan-Baffa

DAGA: IBRAHIM ABUBAKAR DISO Shugaban Hukumar Jindadin Alhazai ta jihar Kano Alhaji Laminu Rabi’u Dan-Baffa ya bayyana takaicin yadda tsohon Shugaban Hukumar ya Siyarwa Maniyata kujeru fiye da wadanda aka…