DA DUMI-DUMI: Yunkurin Juyin Mulkin Nijar; An Fara zanga-zangar Goyon Bayan Bazoum, An tarwatsa masu zanga-zangar
Majalisar Dinkin Duniya da Amurka da Kungiyar Kasashen Turai EU da Kungiyar Bunkasa Tattalin Arzikin Kasashen Afrika ta Yamma, ECOWAS sun yi Allah-wadai da abin da ke faruwa a Jamhuriyar…
Wata Mata ta Yanke Gaban Mijin ta a Daren Farko a Katsina
Wata mata mai suna Nana yar kimanin shekaru 17 ta sa reza ta yanke mazakutar mijinta a daren farko da ya tare bayan ya aure ta a kauyen ‘Yar Kasuwa…
Nan Da Mako Guda Zamu Kammala Kwashe Dukkan Sharar Da Aka Sake Tarawa — Dan Zago
Shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano Ambassada Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya ce nan da mako guda al’ummar jihar nan zasu shaida yadda hukumar sa zata…
Binciki Masu Daukar Bidiyon A. A. Rufa’I, Wani Lauya Ya Bukaci Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano
Wani lauya Mai zaman a jihar Kano dake rajin kare hakkin Dan Adam Barista Badamasi Suleiman Gandu, rubuta takardar korafi ga Kwamishinan Yan Sandan jihar Kano inda ya bukaci Rundunar…
Yadda Aka Fara Zanga-Zangar Karin Farashin Man Fetur a Edo
Ƙungiyoyin farar hula a jihar Edo sun hau kan titunan Benin, babban birnin jihar, domin nuna adawa da karin farashin man fetur da aka yi a baya-bayan nan. Masu zanga-zangar…
Lawan Kolo Ya Bada Gudun Mowar Hada Kan Malamai Don Zabon APC a Zaben 2023 — Dr. Suleiman
DAGA: KAMAL UMAR An bayyana Alhaji Lawal Kolo Geidam a matsayin cikakken Dan kishin kasa Wanda Kuma ya sadaukar da lafiyarsa da lokacin sa wajen wajen zagaye dukkanin jihohin dake…
Za Mu Yaki Zubar Da Shara Ba Bisa Ka’ida Ba Cikin Dare — Dan Zago
Shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya ce hukumar sa zata yi amfani da sashin dokar ma’aikatar wajen tursasawa tare da magance…
Tsaftar Muhalli: Zamu Girmama Shawarwarin Yan Kasuwar Kano — Shugaban REMASAB
DAGA: KAMAL UMAR KURNA, KANO Gwamnatin jihar Kano tace zata yi amfani tare da girmama shawarwarin da shugabannin kasuwannin jihar nan zasu bata domin shawo kan tarin shara a cikin…
Zamu Bawa Fannin Lafiya Kulawa Ta Musamman A Gwamnatin Mu — Gwamna Yusuf
DAGA: KAMAL UMAR KURNA, KANO Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudirin ta na baiwa kungiyoyi masu zaman kan su na ciki da wajen kasar nan cikakken hadin kan daya kamata…
Zamu Ramawa Kwankwaso Abubuwan Alkhairin Da Yake Wa Mutanen Ungogo — Shafi’u Kura
Dan takarar shugabancin karamar Hukumar Ungogo Shafi’u Ussaini Kura ya ce al’ummar karamar Hukumar Ungogo suna alfahari da irin Cigaban da jagoran jam’iyar NNPP na Kasa Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso…