• Tue. Jun 17th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Kamfanin NNPCL Ya Kara Farashin Man Fetir

BySani Magaji Garko

Oct 9, 2024

Kamfanin Man Fetur na Nigeriya (NNPCL) ya kara farashin man fetir zuwa Naira 1,030 kan kowace lita.

An lura da karin a gidajen man NNPCL da ke Abuja a safiyar yau.

Karin farashin ya biyo bayan matakin da NNPCL ta yanke na kawo karshen yarjejeniyar sayen fetir daga matatar man Dangote.

KU KARANTA: Buhari Ya Kaddamar Da Aikin Hakar Man Fetir a Nassarawa

Don haka, NNPC ba za ta daina zama ita kadai ta ke karbar man fetur ba, wanda hakan zai baiwa sauran ‘yan kasuwa damar tattaunawa kan farashi kai tsaye da matatar Dangote.

Akwai Karin bayani gaba….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *