• Tue. Jun 17th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Month: February 2025

  • Home
  • An Ga Watan Ramadan A Nigeriya

An Ga Watan Ramadan A Nigeriya

Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya sanar da ganin jinjirin watan Ramadan. Cikin wata sanarwa da Sarkin Musulmin, Sa’ad Abubakar lll ya karanta a fadarsa, ya…

Sarkin Musulmi Ya Bada Umarnin Fara Duban Jinjirin Watan Ramadan

Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bawa al’ummar musulmi umarnin fara duban Jinjirin watan Ramadan daga gobe juma’a 29 ga Watan Sha’aban, 1446AH wacce ta yi…

Dungurawa Bashi Da Hurumin Dakatar Da Ni ko Kabiru, Sanata Doguwa Ne Halastaccen Shugaban NNPP a Kano — Kawu Sumaila

Sanatan Kano ta Kudu Suleiman Abdulrahman Kawu Sumaila ya ce Sanatan Mas’ud El-Jibrin Doguwa ne halastaccen shugaban jam’iyar NNPP mai kayan marmari a jihar Kano saboda haka Dungurawa bashi hurumin…

NNPP Ta Dakatar Da ‘Yan Majalisun Tarayya 4 Kan Zargin Yiwa Jam’iya Zagon Kasa

Jam’iyyar NNPP ta Kasa reshen jihar Kano ta dakatar da wasu manyan mambobi hudu da suka hada da Sanata Kawu Sumaila da Ali Madakin Gini da Sani Abdullahi Rogo da…

Zamu Kashe Naira Miliyan 105 Don Bunkasa Ilimi a Karamar Hukumar Dala — Surajo Imam

DAGA: SANI IDRIS MAI-WAYA, KANO Karamar hukumar Dala ta ce zata kashe sama da naira miliyan 105 don inganta harkokin Ilimi a fadin yankin. Shugaban karamar hukumar ta Dala Alhaji…

IPAC Tayi Allah Wadai Da Kalaman Batanci Da Yan Siyasa Ke Yiwa Juna A Kano

Kungiyar shugabannin jam’iyun siyasa ta kasa reshen jihar Kano (Inter Party Advisory Council IPAC) ta yi Allah-wadai da kalaman Batanci da wasu ‘yan siyasa ke yiwa juna a gidajen Rediyo…

Ku Bada Zakka Don Inganta Dukiyarku, Tallafawa Mabuqata, Shaik Habibu Dan-almajiri Ya Roki Mawadawa, Gwamnatoci

DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Sabon shugaban hukumar zakka da Hubusi ta jihar Kano sheikh Barista Habibu Muhammad Dan almajir ya bukaci mawadata da gwamnatoci da su bada Zakka don…

Sarkin Bade na Kaduna ya Ziyarci Sarkin Kano Don Yin Mubaya’a

DAGA: SANI IDRIS MAI-WAYA, KANO An bayyana kyakyawar Alaka tsakanin Masarautu a Matsayin Wata Hanya daka Iya Samar da Cigaba a Tsakanin Al’umma. Sarkin Bade, daga Jihar Kaduna, Daliel Lemson…

Sarkin Kano Ya Halarci Faretin Cikar Kasar Gambia Shekaru 60 Da Samun Yancin Kai

DAGA: SANI IDRIS MAI-WAYA, KANO Mai Martaba Sarkin Kano Na 16 Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu ya bayyana Shugabanci a matsayin Wani tsani na Ciyar da Al’umma Gaba. Mai Martaba…

Majalisar Malamai Ta Kano Ta Sasanta Rikicin Shugabanci a Masallacin Sahaba Na Kundila

Shugaban Majalisar Malamai ta kasa Sheikh Ibrahim Khalil ya sanar da warware takaddamar shugabancin da ta shafi Limamin Masallacin Jami’ur Rahman da ke Kundila, Kano. Majalisar ta yanke hukuncin cewa…