• Tue. Jun 17th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Sanannen Dan Siyasa, a Kano, Dan Zago Ya Rasu

BySani Magaji Garko

Feb 13, 2025

Sanannen Dan siyasa a jihar Kano kuma shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta Jihar Kano Ambasada Ahmadu Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya.

Dan Zago ya kwashe shekaru da dama a harkar siyasa.

Ɗaya daga cikin ma’aikatan hukumar REMASAB ne ya tabbatar da rasuwar Ahmadu Haruna Zago a asibiti.

A ranar 5 ga watan Yulin shekarar 2023 Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa Haruna Zago a matsayLin Shugaban Hukumar REMASAB.

Akwai karin bayani….

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *