DA DUMI-DUMI: Harin Bam Ya Kashe Janar Din Sojan Rasha a Moscow
Wani harin Bam da aka kai a cikin mota yayi sanadiyyar mutuwar manjo janar Yaroslav Moskalik na rundunar sojan kasar Rasha. Janar Moskalik dai shine mataimakin shugaban hafsan hafsoshin tsaron…
Babu Hanun Khamisu Ahmed A Gazawar Haruna Aliyu Zuwa Gasar Nahiyar Afirka — ‘Mailantarki Care’
DAGA: ZAHARADEEN SALEH, KANO Kungiyar kwallon kafa ta Mailantarki care dake birnin tarayyar Abuja, ta musanta zargin da jami’in tsare tsare na kungiyar flying eagles ta kasa Abubakar dan fulani…
DA DUMI-DUMI: Sanata Kawu Sumaila Ya Fice Daga NNPP zuwa APC
Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu Suleiman Abdulrahman Kawu Sumaila ya fice daga jam’iyar NNPP mai mulkin Jihar Kano zuwa APC mai mulkin tarayyar Nigeriya. Kawu Sumaila ya bayyana hakan…
Zakka, Hubusi, Wakafi Da Yadda Zamu Inganta Rayuwar Al’ummar Kano — Barista Dan Almajiri
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Hukumar Zakka da Hubusi ta jihar Kano ta gabatar da taron wayar da kan al’umma akan ayyukan da suka shafi hukumar da suka hadarda Zakka,…
Gobara Ta Kone Bangaren Shagon Yar Tiktok Rahama Sa’idu Da Aka Rushe A Kano
Gobara Ta Kone Bangaren Shagon Yar Tiktok din nan Rahama Sa’idu da aka rushe wanda a jiya Alhamis. Idan ba’a manta ba dai jiya Alhamis ne hukumar rayawa da tsara…
‘Za Mu Kashe Beraye A Kano Don Dakile Yaduwar Zazzabin Lassa’
A wani mataki na kare lafiyar al’umma don samun cigaba, gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta dauki matakin kashe Ɓeraye a karamar hukumar Garun Malam domin dakile yaduwar…
Gwamnatin Kano Ta Haramta Yin Bahaya A Filin Bakin-titi a Na’ibawa
A yunkurin ta na ganin an tabbatar da yaki da yaduwar cututtuka da kuma tabbatar da tsaftar muhalli, gwamnatin Jihar Kano ta umarci yan kasuwar mangoro dake na’ibawa yan lemo…
KANO: ‘Kwanakin Mu 33 Bamu Da Wutar Lantarki a Gwale’
Mazauna unguwar Lokon Makera a yankin karamar hukumar Gwale dake cikin kwaryar Birnin Kano sun koka kan yadda suke shafe sama da kwanaki 33 basa samun wutar Lantarki duk da…
Shugaban APC, Ganduje Ya Yi Ganawar Sirri Da Kawu Sumaila, Ali Madaki Da Sauran Yan NNPP
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma shugaban jam’iyyar APC Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wata ganawar sirri da wasu manya cikin jam’iyyar NNPP mai mulkin Jihar Kano. Cikin wadanda aka…
Muna Allah-wadaran, Tir Da Hukuncin Kotun ECOWAS — Samarin Tijjaniyyar Nigeriya
A wani mataki na maida martani da kuma bayyana matsayin ta, kungiyar samarin Tijjaniyya ta Nigeriya ta yi Tir da Allah-wadai da hukuncin da kotun kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen…