Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ce kasarsa zata sake kara harajin ga dukkan kayan da ake shiga da su daga kasar China da kaso 125.
Karin na zuwa ne yayi da Amurka ke cigaba da kakabawa kasashen duniya Haraji kayayyaki da ake shiga da su kasar.
Haka kuma, shugaban ya bayyana cewa Amurkar ta dakatar da harajin da ta kakabawa kasashen duniya da kwanaki 90 musamman kasashen da suka kakaba mata haraji bayan da saka musu tunda farko.
Akwai Karin bayani…