Wani harin Bam da aka kai a cikin mota yayi sanadiyyar mutuwar manjo janar Yaroslav Moskalik na rundunar sojan kasar Rasha.
Janar Moskalik dai shine mataimakin shugaban hafsan hafsoshin tsaron Rasha.
Kinsan nasa ya zo dai-dai da lokacin ziyarar jakadan Amurka na musamman a yankin Gabas ta tsakiya Steve Witkoff yake yi a babban birnin Rashan wato Moscow.
Ya zuwa yanzu dai fadar shugaban kasar Rasha wato Kremlin ba ta ce ko mai kan harin ba.
Akwai karin bayani…