• Tue. Jun 17th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Matatar Mai Ta Dangote Ta Sake Rage Farashin Man Fetir

BySani Magaji Garko

May 22, 2025

Matatar mai ta Dangote Ta sanar da sake rage kudin man Fetir a sannan Nigeriya ba ki daya.

Cikin wata sanarwa da kamfanin ya wallafa a shafinsa na X a ranar Alhamis ya ce ragin ya bambanta daga yanki zuwa wani yankin a fadin tarayyar Nigeriya.

Kamfanin ya ce za’a rika sayar da man kan naira 895 a jihar Kano da Arewa maso yamma da Arewa ta tsakiyar kasar nan.

Kamfanin ya ce za a riƙa sayar da litar mansa a Legos kan naira 875, yayin da za a riƙa sayar da litar a jihohin arewa maso yamma kan naira 895, sai kuma naira 905 a jihohin arewa maso gabashin Najeriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *