RATTAWU Ta Goyi Bayan Dakatar Da Shirye-shiryen Siyasa Kai-Tsaye a Kano
Kungiyar ma’ikatan Radio da Talbijin da Dakunan Wasannin kwaikwayo ta kasa reshen jihar Kano RATTAWU ta jaddada goyon bayan ta ga matakin da shugabanni kafafen yada labarai a Kano suka…
Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Shirin Labarina, Dadin Kowa, Da Wasu Guda 20
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da wasu manyan fina-finan Hausa a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood guda 22 daga sakasu a kafafen Internet ko gidajen Talabijin a kokarinta na tabbatar…
Ukraine Da Rasha Za Su Tattauna Tsagaita Wuta Kai Tsaye a Turkiyya
A karon farko tun bayan fara yaki tsakaninsu a shekarar 2022, shugabanni kasashen Rasha da makwabciyarta Ukraine sun zasu fara zama tsakaninsu kai tsaye domin kawo karshen yakin. Za’a fara…
Gwamnatin Kano Ta Fara Biyan Kudin Diya Na Aikin Hanyar Kabuga Zuwa Katsina
Gwamnatin jihar Kano ta nanata kudirinta naci gaba da bunkasa rayuwar jama’arta ta hanyar biyansu diyar aikin hanya na gwamnatin tarayya, Wanda ya taso tun daga Kabuga zuwa Rimin Gado…
DA DUMI-DUMI: Hukumar EFCC Ta Tsare Gudaji Kazaure
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Nigeriya Zagon Kasa EFCC ta tsare tsohon Dan majalisar tarayya Mai wakiltar kananan hukumomin Roni, Gwiwa, Kazaure da Yankwashi Muhammad Gudaji Kazaure bayan…
Badakala Ce Ta Sa Aka Kori Baffa Bichi Daga Sakataren Gwamnatin Kano Ba Rashin lafiya Ka Dai Ba — Waiya
Gwamnatin Jihar Kano ta kalubalanci tsohon sakataren gwamnatin jiha Alhaji Baffa Bichi da ya fito ya bayanan abinda yake da shi wanda aka aikata cin hanci da rashawa ko aikata…