Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya rasu.
Tsohon mai taimakawa Buhari a harkokin sada zumunta Bashir Ahmed ne ya wallafa Hakan a shafinsa na X inda ya ambato Iyalan Marigayin na tabbatar da rasuwar.
Akwai Karin bayani…..