Yan Wasa, Masu Horar Dasu Sama da 6,380 Suka Yi Rejista a Gasar Wasanni ta Matasa ta Kasa — Hukumar Wasanni
DAGA: YAHAYA SADISU ALKASIM, ASABA Hukumar wasannin ta kasa ta tabbatar da cewa ‘Yan wasa da masu horar da su 6,382 zasu halarci gasar ajin matasa ta kasa karo ta…
Daruruwan Magoya Bayan NNPP a Bagwai Sun Roki Shugaban Jam’iyar Na Jiha Da Gwamnan Kano Su Rushe Shugabancin Yankin
DAGA: SHU’AIBU SANI BAGWAI, KANO Daruruwan magoya bayan Jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya a Karamar Hukumar Bagwai sun roki gwamna Alh. Abba Kabir Yusuf da kuma Shugaban Jam’iyyar na Jiha, Alh. Hashimu…
APC Ta Nemi INEC ta Soke Zabukan Cike Gurbi na Kano
Jam’iyyar APC mai ta nemi hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta dakatar tare da soke zaɓen cike gurbi da ke gudana yanzu haka a jihar Kano saboda…
Muna Neman Tallafin Gwamnatin Katsina Saboda Lalacewar Hanyarmu ta Kandawa — Al’ummar Batsari
Al’umma garin Kandawa dake karamar hukumar Batsari a jihar Katsina sun bukaci gwamnatin jihar data kai musu dauki domin gyaran hanyar shiga garin wacce ta lalace. Wani dan asalin yankin…
Kano Ta Yanke Nisabin Zakka, Diyyar Rai Da Sadakin Aure
Hukumar Zakka ta Hubusi ta Jihar Kano hadin gwiwa da hukumar Shara’a da majalisar Malamai da ta Limaman Juma’a da kuma kungiyar ma’aikatan Zakka da Wakafi ta kasa sun amince…
Majalisar Dokokin Kano Ta Dakatar Da Shugaban Karamar Hukumar Rano
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban karamar hukumar Rano Muhammad Naziru Ya’u daga kujerar sa, na tsawon watanni uku, sakamakon korafin da Kansiloli 9 daga cikin 10 na…
China Ta Dakatar Da Siyan Chips Daga Nvidia Saboda Yarjejeniyar Amurka
Kasar China ta bada da umarnin dakatar da siyan na’urar nadar bayanai wato “Chips wacce kamfanin “Nvidia” yake samarwa. China ta dauki matakin ne a cewar mahukata don fargabar tsaro…
Kanal Daudu Suleiman Ya Rasu.
Fitaccen tsohon jami’in Sojan Nigeriya Kanal Daudu Suleiman ya rasu. Umar Daudu Suleiman, Daya daga cikin ‘ya’yan Marigayin ne ya tabbatar da rasuwar mahaifi nasu. Kanal daudu Sulaiman tsohon Sojan…
Muna Fatan Zaka Inganta Samar Da Tallafin Karatu A Kano — Tsofaffun Daliban Jami’ar Northwest
DAGA: ZULAIHAT AHMED UBA, KANO Bawa dalibai tallafi a bangaren karatunsu a lokacin da suke karatu Yana Kara musu kaimi da kwarin guiwa wajen mayar da hankali a kan karatun…
Tsofaffun Kansilolin APC Sun Yi Zanga-zangar Barranta Kansu Da Maganganun Shugaban APC Kano Abdullahi Abbas
Shugaban kungiyar tsofaffun kansilolin Jam’iyyar APC wanda wasun su suka sauya sheka daga Jam’iyyar ta APC zuwa NNPP sun, musanta maganar da shugaban Jam’iyyar APC na Kano Abdullahi Abbas ya…