CSADI Ta Tallafawa Mata Masu Juna Biyu Da Yara 400 Da Abinci Mai Gina Jiki a Kano
Kungiyar tallafawa Marayu da masu karamin karfi CSADI ta rabawa mata masu Juna biyu da kananan Yara su 400 da garin Bul-Bul wanda ya kasance abinci mai gina jiki da…
RA’AYI: Shin Malam Lawan Triumph Batanci Ya Yi Ga Annabi ? — ABUBAKAR MURTALA IBRAHIM
Ban cika son tsoma baki na a kan komai ba amma zan yi magana a kan batun Malam Lawan Triumph saboda al’amari ne da ya shafi Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam.…
Kamata ya yi Wajen Mauludi ya Zama Mai nutsuwa Saboda Ambaton Allah da Manzonsa — Malam Ibrahim Khalil
Shugaban Majalisar shuhurar Malamai ta jihar Kano Sheikh Malam Ibrahim Khaleel, ya ce kamata ya yi wajen Maulidi ya zama wake Mai nutsuwa Saboda ana Ambaton Allah madaukakin sarki da…
Kungiyar CSADI Ta Tallafawa Mata da Yara 200 Da Abinci Mai Gina Jiki a Kano
Kungiyar tallafawa Marayu da masu karamin karfi da ma Mata wato CSADI ta tallafawa mata da kananan Yara 200 da ingantaccen abinci mai gina Jiki da kuma dabarun hada shi…
DA DUMI DUMI: KANO; An Kone Motar Yan Sanda Sakamakon Yunkurin Kashe Barayin Babur Da Suka Kashe Dan Acaba a Garko
An kone wata mota wacce ake tunanin ta ‘yan sanda ce a caji ofis din rundunar ƴan sanda ta kasa reshen karamar hukumar Garko dake Jihar Kano ne Sakamakon arangama…
Jihohin Arewacin Nigeriya 18 Za Su Fuskanci Ambaliyar Ruwa A Makonnin Biyun Farko Na Satumba — NHSA
Hukumar kula da madatsun ruwa ta Najeriya wato “Nigeria Hydrological Services Agency (NiHSA)” ta yi gargaɗin cewa aƙalla jihohin arewacin Najeriya guda 18 ne ke fuskantar barazanar ambaliya a mako…