Kwankwaso a 69: Mai Hangen Nesa, Jigo a Siyasar Arewa… Ya Kawo Abba Don Cigaban Kano – Bakwana
Wani jigo a kungiyar Kwankwasiyya kuma tsohon mai baiwa gwamnan Kano shawara Alhaji Mustapha Hamza Buhari Bakwana ya bayyana tsohon gwamnan jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwakwaso a matsayin jagora…
KANO: CSADI Ta Rabawa Mata Masu Juna Biyu Da Yara 300 Abinci Mai Gina Jiki a Bebeji
A kokarinta na yaki da cutar Tamowa wacce ke baraza ga lafiyar Mata da kananan yara musamman a yankunan karkara, kungiyar tallafawa Marayu da masu karamin karfi CSADI ta rabawa…
Hatsari, Shaye-Shaye, Yawan Damuwa Ne Kan Gaba A Janyo Larurar Tabin Hankali — Muktar Na-Wali
DAG: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Masu fama da lalurar Tabin hankali suna bukatar kulawa da ta dace domin inganta rayuwarsu, hakan yasa Majalisar dinkin duniya ta ware ranar 9 ga…
CSADI Ta Tallafawa Mata, Yara Sama Da 600 Da Abinci Mai Gina Jiki, Ta Horar Da Su a Kano
Kungiyar tallafawa Marayu da masu karamin karfi CSADI ta tallafawa mata masu Juna biyu da kananan yara sama da 600 da abinci mai gina jiki don yaki da cutar yunwa…
Matsalar Tsaro Ce Ke Kokarin Kawo Ƙarshen Noman Ridi a Arewacin Nigeriya — Danliti Y.Y Dawanau
DAGA: NURA GARBA JIBRIN, KANO Kungiyar ‘yan Kasuwa da masu safarar Ridi ta kasa reshen Jihar Kano ta bayyana cewa matsalar tsaro na barazanar kawo ƙarshen Noman Ridi a Arewacin…
KANO: Kungiyar RAAF Ta Mabiya Shi’a Ta Nemi a Saka Ta Cikin Mukabalar Da Za’ayi Da Malam Lawan Triumph
DAGA: BUHARI ALI ABDULLAHI, KANO Kungiyar Rasulul A’azam Foundation (RAAF), wacce ta ƙunshi mabiya Ahlul Baiti na gidan Manzon Allah (S.A.W.) a Kano, ta kai ziyara ofishin Sakataren Gwamnatin Jihar…