Kano Online Media Chapel ta yabawa Kamfanin Dala Food Nig da Kamfanin POP Cola
Kungiyar yan jaridun yanar Gizo ta ƙasa reshen jihar kano, Online Media Chapel ta yabawa kamfanin Dala Food Nig limited da Kamfanin POP Cola, bisa irin girmamawa da karramawar da…
Shugabancin NERC: Barau Yana Kyashin Samar Da Wuta Don Farfado Da Kamfanoni Kano Ne, Sai Munyi Masa Ritaya — Barista S S Umar
Kwararren Lauya kuma Dan Siyasa Barista Salisu Salisu Umar ya ce Sanatan Kano ta Arewa Barau Jibrin yana bakin ciki da kyashin ganin an farfado da kamfanonin da suka durkushe…
Hadin Gwiwar Sojojin Nijeriya da Faransa: Ma’anar Ziyarar Janar Charpy zuwa NDA Kaduna
DAGA: SENATOR IROEGBU Ziyarar da Laftanar Janar Emmanuel Charpy, kwamandan runduna ta musamman ta kasar Faransa wato (École Spéciale Militaire de Saint-Cyr (ESM) ta Faransa, ya kai Kwalejin Horar da…