Kotu Ta Umarci Bankin UBA Ya Kwace Kudin Kano Da Ake Zargin An Karkatar Da Su
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta umarci Bankin UBA “United Bank of Africa” da ya rike kudin Jihar Kano da ake zargin “DG Protocol” na gwamnan Kano wato…
DA DUMI-DUMI: Mutane 11 Sun Rasu, 9 Sun Jikkata Sakamakon Hatsarin Mota a Jigawa
A kalla mutane 11 ne suka rasu yayin da wasu 9 suka samu raunuka daban-daban sakamakon Hatsarin Mota a Kauyen Beguwa kan titin Sankara cikin karamar hukumar Ringim a Jihar…
Dan Majalisar Dokokin Kano Sarki Aliyu Daneji Ya Rasu
Dan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar karamar hukumar Birnin Kano Alhaji Sarki Aliyu Daneji ya rasu sakamakon rashin lafiya. Mai magana da yawun gwamnan jihar, Sanusi Bature Dawakin Tofa…
Kungiyar Tsofaffun Ma’aikatan Jinya/Ungozoma Ta Tallafawa Gajiyayyu, Masu Tabin-Hankali, Marassa Lafiya 120 a Kano
Kungiyar ma’aikatan Jinya da Ungozoma da suka yi ritaya ta tallafawa Gajiyayyu da masu Larurar Kwakwalwa da marassa lafiya su Kusan 120 a wani yunkuri na ayyukan jin kai da…
DA DUMI-DUMI: Jirgin Sama Ya Yi Saukar Gaggawa a MAKIA Kano
Wani jirgin sama mai zaman kansa mallakin kamfanin Flybird ya yi saukar gaggawa a filin jirgin saman Malam Aminu Kano (MAKIA) da safiyar yau Lahadi. Wani Video da jaridar SOLACE…
Kafa Hisbah Mai Zaman Kanta Yunkurin Raba Kan Musulunmi, Tada Hankalin Mutanen Kano Ne — Farfesa Maibushira
Kwamitin masu ruwa na hukumar Hisbah ta Jihar Kano ya ce yunkurin kafa wata kungiya ko hukumar Hisbah Mai zaman kanta wani mataki ne na kafa kungiya da ka iya…
Masarautar Kano Ta Nada Abdullahi Bello Gaya Mai-unguwar Hotoro GRA
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammad Sunusi na biyu karkashin jagorancin Hakimin karamar hukumar Tarauni Alhaji Bello Ado Bayero ya amince da nadin Alhaji Abdullah…
CSADI Ta Yi Gangamin Wayar Da Kan Mata Kusan 200, Da Yaki da Cutar Tamowa, Duba Aikin Polio a Kano
Kungiyar tallafawa Marayu da masu karamin karfi CSADI ta gudanar da gangamin tallafawa mata masu Juna biyu da kananan yara yadda zasu yaki cutar Tamowa da tallafawa mata sama da…