• Wed. Feb 4th, 2026

Global Tracker

Truth and Objectivity

DA DUMI-DUMI: Jirgin Sama Ya Yi Saukar Gaggawa a MAKIA Kano

BySani Magaji Garko

Dec 14, 2025

Wani jirgin sama mai zaman kansa mallakin kamfanin Flybird ya yi saukar gaggawa a filin jirgin saman Malam Aminu Kano (MAKIA) da safiyar yau Lahadi.

Wani Video da jaridar SOLACE BASE ta yada a kafafen sada zumunta ya nuna yadda jirgin mai fasinjoji dake da fasinjoji 11, ciki har da ma’aikatan jirgin 3, ya yi hatsarin ne da misalin karfe 9:30 na safe kuma yana kan hanyarsa ta zuwa Kano daga Abuja.

A cewar wani shaida, an yi nasarar kwashe fasinjojin.

 

Akwai karin bayani…..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *