• Thu. Apr 9th, 2026

Global Tracker

Truth and Objectivity

Month: February 2026

  • Home
  • DA DUMI-DUMI: Ana Zargin Harin Amurka Da Isra’ila Ya Yi Sanadin Mutuwar Ayatollah Khamenei

DA DUMI-DUMI: Ana Zargin Harin Amurka Da Isra’ila Ya Yi Sanadin Mutuwar Ayatollah Khamenei

Ana zargin cewa Harin da Kasashen Amurka da Isra’ila suka kai ya yi sanadin Mutuwar jagoran Addinin kasar Iran Ayatollah Ali Khamenei. Khamenei dai shine babban kwamandan Askarawan dukkan rudunonin…

Sanata Barau Da Hadin Kan APC a Kano — Abba Anwar

Ni a waje na tsarin dimukuradiyya ba wai kawai ya na nufin abinda ya shafi yawan lambobin mabiya ba kawai. Za a iya cewa shi tsari ne da kuma ya…

Gwamnatin Kano, SSR Auwalu Rogo Sun Nemi Afuwar Dan Jarida Abdulbaki Sharifai

Gwamnatin Jihar Kano Da Jami’in ta Auwal Sani Rogo (SSR) din Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Sun Baiwa kungiyar ‘yan jaridu Masu Aiki a Intanet (KOMC) Hakuri Kan Cin…

Sarkin Musulmi Ya Sanar Da Ganin Watan Ramadan a Nigeriya

Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, ta umarci Musulmi a fadin ƙasar nan su fara azumin Watan Ramadan a ranar Laraba 18 ga watan Fabrairun 2026. Cikin wata sanarwa da…

An Ga Watan Ramadan a Saudiyya

Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan azumin watan Ramadan na bana, wanda hakan ke nufin za a fara azumin daga gobe Laraba 17 ga watan Fabrairu a ƙasar…

El-Rufai Zai Amsa Gayyatar EFCC Ranar Litinin

Bayan yunkurin kama shi banyi Nasara ba, tsohon jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai zai bayyana a gaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa EFCC a ranar Litinin. Lauyan El-Rufai…

KNCDC Ta Gudanar da Bincike, Wayar da Kan Jama’a Bisa Barkewar Wata Cuta a Kano.

Hukumar dakile Yaduwar Cututtuka ta Jihar Kano (KNCDC) ta gudanar da ayyukan tantance marasa lafiya, kula da lamurra, wayar da kan al’umma, da kuma tattara samfuran gwaje-gwaje a kauyen Gamji…