Kwankwaso Da Magoya Bayansa Sun Koma Jam’iyar ADC
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, jagoran Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano ya koma jam’iyyar haɗaka ta ADC tare da magoya bayansa bayan ficewarsa daga jam’iyyar NNPP. An gudanar da bikin…
Kano: Mutanen Sunyi Zanga-zanga, Barazanar Daukar Mataki Saboda Rusa Musu Gidaje Da Nakiyar Wani Kamfani Ke Yi
Al’ummar garuruwa kusan 20 a karamar hukumar Dawakin kudu a Jihar Kano sunyi Zanga-zanga gami da yin Allah-wadai da yadda wani kamfanin hakar dutse ke yin amfani da nakiya mai…
Duk Kasar Da Ta Kori Jakadan Amurka da Isra’ila, Jirginta Zai Wuce Ta Hormuz Lafiya — Iran
Kasar jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ce zata bawa kowanne jirgin kowacce kasa a duniya damar wucewa ta mashigar ruwan “Hormuz” matukar kasar ta Kori Jakadan kasashen Amurka da Isra’ila…
DA DUMI-DUMI: Majalisar Dokokin Kano Ta Fara Shirin Tsige Matemakin Gwamna
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta fara shirin tsige Mataimakin Gwamnan Jihar, Kwamared Aminu AbduSalam Gwarzo, ta hanyar aike masa da takarda wacce ta kunshi zarge-zargen da ake yi masa na…
DA DUMI-DUMI: Isra’ila Da Amurka Sun Kashe Tsohon Shugaban Kasar Iran Ahmadinejad
Hare-haren kasashen Amurka da Isra’ila ya yi sanadin mutuwar tsohon shugaban kasar Iran Mahmoud Ahmadinejad. Majiyoyi da kafofin yada labaran Iran sun tabbatar da mutuwar Ahmadinejad da sauran wasu masu…