• Wed. Dec 10th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

China Ta Dakatar Da Siyan Chips Daga Nvidia Saboda Yarjejeniyar Amurka

BySani Magaji Garko

Aug 12, 2025

Kasar China ta bada da umarnin dakatar da siyan na’urar nadar bayanai wato “Chips wacce kamfanin “Nvidia” yake samarwa.

China ta dauki matakin ne a cewar mahukata don fargabar tsaro ko satar bayanai da kamfani da ke da shalkwata a birnin California na kasar Amurka ka iya yi kan harkokin tsaron Sin.

KU KARANTA: DA DUMI-DUMI: Trump Zai Sake Karawa China Haraji Zuwa Kashi 125

Wannan na zuwa ne bayan da kamfanin ya sanya hanu a yarjejeniyar bawa Amurka kaso 15 cikin 100 na ribar da ya samu a kayayyakin da ya siyar a China.

Amma rahotanni sun ce kamfanin ya sanya hanu a kan yarjejeniyar ne domin Amurka ta bashi lasisin siyar da kaya a dukkan kasuwannin Amurka da ma na kasashen Duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *