• Tue. Jun 17th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Global Tracker

  • Home
  • Karancin Kudi ya sa JAMB Kara Wa’adin Rejista.

Karancin Kudi ya sa JAMB Kara Wa’adin Rejista.

Sakamakon yadda Yan Nigeria suka shiga tasku na karancin Kudi da matsalar man Fetir, hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandire a Najeriya (JAMB) ta ƙara wa’adin rajistar jarrabawar…

Bawa Mata Manyan Mukamai a Siyasa Zai Kawo Cigaban al’umma — San Kano

Daga: Sabo Suleiman Jigirya Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce Sanya mata a harkar siyasa da kuma basu manyan Mukamai zai karawa musu gwarin gwiwar shiga…

YANZU-YANZU: Buhari ya Rantsar da Kwamitin Miƙa Mulki

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rantsar da kwamitin miƙa mulki, wadda za ta gudanar da shirye-shiryen miƙa mulki zuwa wata sabuwar gwamnatin da za a zaɓa cikin wannan wata. Shugaban…

Yanzu–Yanzu: Wellcare Ya Nemi Afuwar Gwamnatin Kano Bayan Rufe Shi.

Kantin Wellcare ya Nemi Afuwar Gwamnatin jihar Kano bayan rufeshi da Gwamnatin ta yi samakon matakin da ya dauka na dena karbar tsohon kudi. A cikin wata sanarwa da jami’in…

Dausayin Larabci da Darussan Musulunci Ta Bukaci Tallafin Gwamnatoci Da Al’umma Don Samun Gurin Zama Na Din-Din-Din

Makarantar isilamiyya ta Dausayin Larabci da Darussan Musulunci ta roki Al’ummar musulmi da masu ruwa da tsaki har ma da Gwamnatoci ci da su tallafa mata domin samar mata matsuguni…

Ba Mu Ce Bamu Da Karfin Buga Sabbin Kudi Ba — CBN

Babban Bankin Najeriya CBN ya musanta cewa bashi da Karfin Buga Sabbin Kudi lamarin da ya janyo karancin takardun kudi a hanun mutane a Nigeria. Jaridar PREMIUM TIMES ta ruwaito…

Ko A Dena Kashe Mutane A Gangamin Yakin Neman Zabe Ko Mu Hana Zaben — IPAC

Zauren Bada Shawarwari na jam’iyun Siyasa na kasa reshen jihar Kano ya ce ko dai a Dena Kashe Mutane a lokacin da jam’iyun Siyasa ke gudanar da Gangamin Yakin Neman…