Kungiyar Tsofaffun Daliban CAS Ta Taya Adamu Kibiya Murnar Zama Kwamishina
Kungiyar tsofaffin Daliban makarantar share fagen shiga jami a ta Kano wato CAS aji na shekarar 2003 ta gudanar da liyafar cin Abinci domin taya murna ga Daya daga cikin…
Majalisar Dokokin Kano Ta Gamsu Da Yadda Aikin Kwashe Shara Ke Gudana
Majalisar dokokin jihar Kano ta bayyana gamsuwar ta bisa yadda aikin kwashe shara yake gudana a fadin jihar nan. Shugaban Majalisar Rt Honarabil Isma’il Jibrin Falgore ne ya bayyana hakan…
Rasha ta Fasa Tsawaita Yarjejeniyar Fitar Da Hatsin Ukraine
Kasar Rasha ta sanar wa Majalisar ĆŠinkin Duniya da takwararta ta kasar Turkiyya da kuma Ukraine cewa ba za ta sake sabunta yarjejeniyar fitar da hatsi ba wadda ta bai…
Muna Kiran Gwamnan Kano Ya Kwato Tashar Malam Kato Da Tsohuwar Gwamnati ta Siyar — Balarabe Ahmed
DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO Kungiyar direbobi tashar Malam Kato dake Kano ta bukaci Gwamnan Kano injiniya Abba Kabir Yusuf da yayi duba tare da kwace tashar Motar da tsohuwar…
Zamu Samar Da Tsarin Tsaftace Kasuwannin Kano — Dan-zago
DAGA: KAMAL UMAR KURNA, KANO Shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta jihar Kano Ambasada Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya bayyana bukatar dake akwai na Samar da Wani tsari…
Ziyarar ACOMIN Gabasawa: Zamu Magance Dukkan Matsalolin Da Aka Zayyana A Wata Daya — Garun-Danga
Majalisar karamar Hukumar Gabasawa ta Sha alwashin kawo karshen dukkan Matsalolin da kungiyar dake rajin yaki da cutar zazzabin cizon sauro a Nigeria ACOMIN ta Zayyana a mazabu biyu a…
Kalubale Biyar Dake Gaban Kano Pillar Bayan Dawowa Gasar Premier
DAGA: AHMED HAMISU GWALE, KANO Maganar ta gaskiya Kano Pillars tayi abin da ya kamata a ya ba mata na dawowa gasar Premier ta kasa wato (NPFL), domin kuwa a…
Zu Mu Samar Da Tsarin Yaki Da Zubar Da Shara Barkatai a Kano — Dan-Zago
DAGA: KAMAL UMAR KURNA, KANO Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano Ambassador Alhaji Ahmadu Haruna Zago yace nan gaba kadan gwamnati zata Samar da tsarin da zai Kara jaddada…
Zamu Mayar Da Kano Kayataccen Birni a Shekara Daya — Baffa Bichi
DAGA: KAMAL UMAR KURNA, KANO Gwamnatin jihar Kano ta ce kafin karshen shekarar nan da muke ciki al’ummar jihar da na duniya zasu ga yadda taswirar zata canza ya zuwa…
Muna Taya Kwankwaso, Abba, Gwarzo Murnar Barka da Sallah — Junaidu Dan-oga
DAGA: YAHAYA SADISU ALKASIM, KANO Dan takarar shugabancin majalisar karamar Hukumar Ungogo karkashin jam’iyar NNPP Mai alamar kayan marmari Alhaji Janaidu Rabi’u Dan-oga ya taya jagoran jam’iyar NNPP na Kasa…