• Wed. Dec 10th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Global Tracker

  • Home
  • Tsaftar Muhalli: Wata Kungiya Ta Bawa Dan-zago Lambar Girmamawa

Tsaftar Muhalli: Wata Kungiya Ta Bawa Dan-zago Lambar Girmamawa

DAGA: KAMAL UMAR KURNA, KANO Shugaban kwamitin karta kwana na kwashe sharar jihar Kano Ambassador Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya Sha alwashin cigaba da sadaukar kan sa wajen ganin jihar…

Ƙasashen Musulmi na taron Gaggawa a Saudiyya Don Daukar mataki kan Kona Al’qur’ani a Sweden

Kungiyar Ƙasashen Musulmi ta Duniya (OIC) na gudanar da wani taron gaggawa a birnin Jeddah na ƙasar Saudiya domin nazarin matakin bai ɗaya da za a ɗauka kan ƙona Al’qur’ani…

Tsohon Dan Wasan Barcelona da Arsenal Cesc Fabregas ya yi Ritaya Daga Kwallon kafa

Tsohon dan wasan tsakiya Arsenal, Barcelona da Chelsea Cesc Fabregas ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa. Dan wasan mai shekara 36 ya sanar da yin ritayarsa ne a…

Muna Tabbatar Da Tsaftar Guraren Da Suke Da Tarihi a Kano — Zago

DAGA: KAMAL UMAR KURNA, KANO Gwamnatin jihar Kano ta ce kwashe sharar dake jibge akan tirin gidan sarkin Kano daura da gidan Dan masani dab da Kofar shiga Makarantar SAS…

Barka Da Sallah: Zamu Tabbata Gwamnatin Kano Tayi Nasara a Ayyukan Cigaban Alumma — Shafi’u Hussaini

DAGA: YAHAYA SADISU ALKASIM, KANO Dan takarar shugabancin majalisar karamar Hukumar Ungogo Shafi’u Hussaini Kura ya taya jagoran jam’iyar NNPP na Kasa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da Gwamnan Kano Injiniya…

NAFDAC Ta Gargadi ‘yan Nijeriya Kan Lemon Kwalba Na Sprite

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Nijeriya (NAFDAC) ta gargadi ‘yan kasar nan da su yi taka tsantsan wajen shan wani gurbataccen lemon kwalba na Sprite mai yawan…

Duk Wanda Ba Zai Bamu Hadin Kan Cigaban Ilimi Ba, Za Mu Yi Waje Da Shi — Doguwa

Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano Umar Haruna Doguw ya bada tabbacin farfado da Ilimi a jihar ya na Mai cewa duk wani maaikaci da ba zai bada gudun mowa ba…

Najeriya ta Sake Kwashe ‘yan ƙasar Ta 126 Daga Sudan

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sake kwashe ‘yan ƙasar ta 126 daga kasar Sudan sakamakon rikicin da ake yi a ƙasar tsakanin sojoji da runduna ta musammai yaki da Kwantar da…

Karfin Teku ne Ya Tarwatsa Jirgin Nutsen Titan — John Mauger

Rundunar jami’an tsaron gabar ruwa ta kasar Amurka, ta ce an gano ragowar tarkacen karamin jirgin ruwan nan na Titan da ya yi nutse zuwa karkashin teku, wanda binciken kwararru…

Dattijo Dan Shekaru 60 Yayi Saukar Alqur’ani a Kano

DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Wani Dattijo Mai shekaru 60 da haihuwa Muhammad Musa ya kasance daga cikin daliban da sukayi saukar Alqur’ani Mai girma a Unguwar Mai aduwa cikin…