Muna Rage Farashi Man Girki a Watan Ramadan a Kasuwar Bello Road — Fatihu Iliyasu
DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO Kungiyar masu hada-hadar kasuwancin manja da man Gyada dake Bello road kasuwar singa sun sha alwashin siyar da mansu cikin farashi mai sauki duba da…
Muna Bawa Inganta Rayuwar Marayu Fifiko a Koda Yaushe — Sani Wakili
DAGA: IBRAHIM AMINU RIMIN-KEBE Zababban dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Minjibir da ungogo, a jam’iyyar NNPP, Honarabil Sani Adamu Wakili ya jagoranci rabon kayan sallah ga marayu kimanin…
Matar Alh Aminu Dantata ta Rasu
Allah ya yiwa Hajiya Rabi rasuwa, wacce mata ce ga babban dan kasuwar nan, Alhaji Aminu Dantata. Hajiya Rabi ta rasu a daran yau Asabar a kasar Saudiyya, bayan ta…
Banji Dadin Yadda Zakarana Ya hada Ni Fada Da Makocina Ba — Me Zakaran Da Aka Yankewa Hukunci Kisa
Mutumin da ya mallaki zakaran da aka zartar wa hukuncin kisa a jihar Kano dake Arewacin Nigeria, ya ce bai ji daɗin yadda marigayin ya haɗa shi faɗa da maƙwabcinsa…
Hajjin 2023: Maniyyata Za Su Biya N2.8m a Matsayin Kuɗin Kujera
Hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya NAHCON, ta sanar da cewa maniyyata aikin hajjin bana za su biya kuɗi da ya kai naira miliyan 2 da dubu 890 a…
Sarkin Gaya Ya Nada Mujahid Bello Dagacin Gumakka
DAGA: ABDULMAJID HABIB ISA TUKUNTAWA, KANO Mai martaba sarkin Gaya Alhaji Aliyu Ibrahim Abdulkadir ya nada Mujahid Bello Idris a matsayin sabon dagacin garin Gumakka dake karamar hukumar Warawa. Nadin…
Matuka Akori-kura Sun Roki Gwamnati Matsuguni Na Din-din-din
DAGA: IBRAHIM SANI GAMA, KANO Kungiyar matuka motocin Akori-kura ta kasa reshen jihar Kano dake railway, tana ci gaba da kokawa dangane da rashin guri na din-din-din da kungiyar take…
YUMSUK: SUG Ta Roki Karin Adadin Sabbin Daliban Da Ake Duba Lafiyar Su
Shugaban Kungiyar Daliban Jami’ar Yusuf Maimuna Sule (YUMSUK) dake Kano a Arewa maso yammacin Nigeria ya bukaci a kara adadin sabbin daliban da ake wa Gwajin lafiya. Tafida Akilu wanda…
Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Ranakun Hutun Ester
Gwamnatin Tarayyar ta bayyana ranakun Juma’a 7 ga watan Afrilu da kuma Litinin 10 ga wata a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan bikin Easter na wannan shakarar. Ministan cikin gida…
Kungiyar Likitici Musulmi Ta Duba Daurarru 1,000 Da Basu Magani Kyauta.
Daurarru sama da dubu daya ne dake zaune a gidajen gyaran hali na goron Dutse da Kurmawa a nan Kano suka amfana da ganin likitoci daban daban tare da ba…