Muna Neman Tallafin Gwamnatin Katsina Saboda Lalacewar Hanyarmu ta Kandawa — Al’ummar Batsari
Al’umma garin Kandawa dake karamar hukumar Batsari a jihar Katsina sun bukaci gwamnatin jihar data kai musu dauki domin gyaran hanyar shiga garin wacce ta lalace. Wani dan asalin yankin…
Kano Ta Yanke Nisabin Zakka, Diyyar Rai Da Sadakin Aure
Hukumar Zakka ta Hubusi ta Jihar Kano hadin gwiwa da hukumar Shara’a da majalisar Malamai da ta Limaman Juma’a da kuma kungiyar ma’aikatan Zakka da Wakafi ta kasa sun amince…
Majalisar Dokokin Kano Ta Dakatar Da Shugaban Karamar Hukumar Rano
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban karamar hukumar Rano Muhammad Naziru Ya’u daga kujerar sa, na tsawon watanni uku, sakamakon korafin da Kansiloli 9 daga cikin 10 na…
China Ta Dakatar Da Siyan Chips Daga Nvidia Saboda Yarjejeniyar Amurka
Kasar China ta bada da umarnin dakatar da siyan na’urar nadar bayanai wato “Chips wacce kamfanin “Nvidia” yake samarwa. China ta dauki matakin ne a cewar mahukata don fargabar tsaro…
Kanal Daudu Suleiman Ya Rasu.
Fitaccen tsohon jami’in Sojan Nigeriya Kanal Daudu Suleiman ya rasu. Umar Daudu Suleiman, Daya daga cikin ‘ya’yan Marigayin ne ya tabbatar da rasuwar mahaifi nasu. Kanal daudu Sulaiman tsohon Sojan…
Muna Fatan Zaka Inganta Samar Da Tallafin Karatu A Kano — Tsofaffun Daliban Jami’ar Northwest
DAGA: ZULAIHAT AHMED UBA, KANO Bawa dalibai tallafi a bangaren karatunsu a lokacin da suke karatu Yana Kara musu kaimi da kwarin guiwa wajen mayar da hankali a kan karatun…
Tsofaffun Kansilolin APC Sun Yi Zanga-zangar Barranta Kansu Da Maganganun Shugaban APC Kano Abdullahi Abbas
Shugaban kungiyar tsofaffun kansilolin Jam’iyyar APC wanda wasun su suka sauya sheka daga Jam’iyyar ta APC zuwa NNPP sun, musanta maganar da shugaban Jam’iyyar APC na Kano Abdullahi Abbas ya…
Amurka Ta Laftawa Haraji Kan Kayayyaki Daga Kasashen Afirka Sama Da 12
Kasar Amurka ta Sanya sabon Haraji kaso 15 cikin 100 kan kayan da ake sarrafawa daga Nigeriya da kuma mabanbantan kaso kan kayayyakin wasu kasashen Afirka 12 wanda ake shigar…
Ayyukan Rage Talauci Yakamata Gwamnatoci Su Mayar Da Kai Ba Gine-gine Ba — SKY
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Fitaccen dan kasuwa a nan Kano Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai (SKY) ya bukaci gwamnatoci a matakai daban daban na kasar nan dasu maida hankali…
Gaskiyar Magana Game Da Jita-Jitar Rasuwar Mawaki Aminu Ala
An tabbatar da cewa Jita-Jitar da ake yadawa game da rasuwar shahararren mawakin nan Aminudden Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Aminu Ala ba gaskiya ba ce. Wasu Jita-Jita…