• Wed. Dec 10th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Sani Magaji Garko

  • Home
  • Kasashe 25 Na Duniya Suna Taro A Colombia Don Tattauna Kisan Kiyashin Isra’ila a Gaza

Kasashe 25 Na Duniya Suna Taro A Colombia Don Tattauna Kisan Kiyashin Isra’ila a Gaza

Kasashen Duniya 25 yanzu haka na gudanar da taro Bogota, babban birnin kasar Colombia don tattauna yakin da kasar Isra’ila ta ke yi a Gaza. Ana zargin Isra’ila da aikata…

Gawar Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Isa Katsina

Shugaban kasa Ahmed Tinubu ya tarbi gawar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari bayan isowar sa daga birnin Londan. Tinubu ya tarbi gawar ne a filin jirgin na Umaru Musa Yar’aduwa…

DA DUMI DUMI: Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya Rasu

Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya rasu. Tsohon mai taimakawa Buhari a harkokin sada zumunta Bashir Ahmed ne ya wallafa Hakan a shafinsa na X inda ya ambato Iyalan Marigayin…

Rasuwar Aminu Dantata Babban Rashi Ne Ga Harkokin Kasuwanci a Nigeriya — Shugaban Kamfanonin GERAWA

Shugaban rukunin kamfanin Gerawa Alhaji Dakta Ibrahim Muhammad Gerawa ya bayyana rasuwar babban dan kasuwa kuma mai tallafawa Al’umma Alhaji Aminu Alhassan Dantata a matsayin babban rashin ga harkokin Kasuwanci…

𝐒hugaban Kamfanin Sky Ya Mika Ta’aziyyars Rasuwar Alhaji Aminu Dantata

Shugaban kamfanin Gine Gine na sky Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai khadimun Nabiyyi ya bayyana Alhini da jimamin sa kan rasuwar dattijon arziki kuma hamshakin ɗan kasuwa Alhaji Aminu Dantata,…

Mutane 5 Sun Rasu, 15 Sun Jikkata Sakamakon Fashewar Bom a Kano

Aƙalla mutane biyar (5) ne aka tabbatar da rasuwarsu daga cikin mutane 15 da suka jikkata sakamakon fashewar wani bam a Jihar Kano. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa fashewar…

‎Masarautar Gaya Ta Tuge Rawanin Usman Alhaji Daga Mukamin Waziri

Masarautar Gaya da ke jihar Kano ta Tuge rawanin Alhaji Usman Alhaji daga mukamin Wazirin Gaya. ‎ ‎Sanarwar da Masarautar ta fitar a ranar Laraba ta ce matakin ya fara…

Yakin Isra’ila da Iran: Trump Na Kokarin Yin Kuskuren Da Tsohon Shugaban Amurka Bushi Ya Yi’

Majalisar kula da huldar ‘yan Amurka da Musulmi a Duniya “Council on American– Islamic Relations (CAIR)” ta yi Allah wadai da kiran da shugaban Amurka Donald Trump ya yi na…

Hatsari Jirgin ‘Air India: Mutum 1 Daga Cikin 242 Ya Tsira, Shugabanni Kasashen Duniya Sun Mika Ta’aziyyar su

Vishwash Kumar Ramesh, shine mutum daya tilo da ya tsira daga hatsarin jirgin ‘Air India mai dauke da mutane 242 wanda da farko aka tsara zai sauka da misalin Karfe…

Daukar Nauyin Yan Daba a Kano: Zamu Kai Sarki Muhammadu Sanusi II Kara Kotu — Barista S.S. Umar

Wani lauya mai zaman kansa Barista Salisu Salisu Umar ya ce za su kai Sarki Muhammadu Sanusi II Kara Kotu bisa zarginsa da Daukar Nauyin Yan Daba da kuma razana…