‘Babu Maganar Yaki Da Iran’, Trump Ya Gayawa Netanyahu
A tattaunawar da sukayi ta wayar tarho, shugaban kasar Amurka Donald Trump ya gayawa Fire Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu cewa “Babu maganar yaki Da Iran”. Kalaman Trump na zuwa ne…
DA DUMI-DUMI: Isra’ila Na Shirin Kai Hari Kan Nukiliyar Iran, Tehran Ta Yi Alkawarin Mummunar Ramuwar Gayya
Kasar Isra’ila na shirin kai hare-hare kan guraren makaman Nukiliyar kasar Iran. Haka ma, Iran ta yi alkawarin mummunar ramuwar gayya ta hanyar lalata dukkan guraren da ake ajiya ko…
Hukumar Zakka Da Hubusi Ta Ziyarci Da Tallafawa ‘Yan Wasan Kano Da Sukayi Hatsari
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Hukumar Zakka da hubusi ta jihar Kano ta kai ziyarar jaje da kuma ta’aziyya ga wadanda ibtilain hadarin mota ya hada dasu bayan sun halarci…
Trump Ya Haramtawa ‘Yan ƙasashen 12, Tsaurara Doka Ga Wasu 7 Wajen Shiga Amurka
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya Haramtawa ‘Yan ƙasashen waje 12 Shiga kasarsa ta Amurka. Haka kuma mista Trump ya bada umarnin tsaurara dokar shiga kasar ta Amurka ga wasu…
Kungiyar Masu Dillancin Filaye a Kano Ta Gudanar Da Taron Tsaftace Ayyukanta
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Kungiyar masu Dillancin filaye ta jihar Kano KPADA ta gudanar da taron wayar da kai ga ‘ya’yan ta domin kara tsaftace harkar da kuma samar…
Rundunar Yan Sandan Kano Ta Haramta Hawan Babbar Sallah
Rundunar Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da haramta hawan Sallah a fadin jihar Kano. SP Abdullahi Haruna Kiyawa, kakakin rundunar Yan Sandan Jihar Kano ne ya bayyana hakan cikin…
Kungiyar RATTAWU Ta Mika Ta’aziyyar Rasuwar Yan Wasan Kano 22
Kungiyar ma’aikatan Radio, Talbijin da Dakunan Wasannin ta kasa reshen jihar Kano RATTAWU ta bayyana kudawar ta da rasuwar mutane 22 da suka kasance wasu daga cikin “yan tawagar wasan…
Gwamnatin Kano Ta Ba Da Hutun Babbar Sallah
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarni ga dukkan makarantun Firamare da na Sakandare a fadin jihar da su tafi hutun Babbar Sallah daga ranar Laraba, 4 ga Yuni, 2025…
DA DUMI-DUMI: Mutane 20 Sun Rasu Da Suka Wakilci Kano a Gasar Wasanni Ta Kasa
DAGA: NURA GARBA JIBRIN, KANO Akalla mutane 20 ake tunanin sun mutu wanda suka Wakilci Jihar Kano a gasar wasanni ta kasa sakamakon hatsarin mota da su kayi a garin…
Yakin Gaza: Spain Da Ireland Za Su Kakabawa Isra’ila Takunkumi
Kasar Spain Da Ireland za su kakabawa kasar Isra’ila takunkumi sakamakon kisan gillar da ta ke yiwa Falasdinawa a yakin Gaza. Ministan harkokin wajen Spain Manuel Albares Bueno ya ce…