Ku Fara Duban Watan Sallah — Sarkin Musulmi
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya umarci al’ummar musulmi a fadin Nigeriya da su fara duban watan Shawwal (Watan karamar Sallah) a gobe Asabar 29 ga…
Hukumar Shari’ah Da Kungiyar WAMY Sun Shiryawa Wanda Suka Musulunta Shan Ruwa a Kano
A kokarinsu na cigaba da bunkasa harkokin addinin musulunci a fadin Nigeriya, hukumar Shari’ah ta jihar Kano haɗin guiwa da kungiyar Musulmi matasa da Duniya wato “World Assembly of Muslim…
A hir Din Kungiyar CAN Da Yiwa Musulmi Kutse A Addininsu — Yusuf Dingyadi
DAGA: ABDULLAHI ALHASSAN, KADUNA Fitaccen ɗan jarida kuma ɗan siyasa, Malam Yusuf Abubakar Dingyaɗi ya koka da yadda Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) take yi wa Musulmi kutse a kan…
Sarkin Musulmi Ya Bada Umarnin Fara Duban Jinjirin Watan Ramadan
Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bawa al’ummar musulmi umarnin fara duban Jinjirin watan Ramadan daga gobe juma’a 29 ga Watan Sha’aban, 1446AH wacce ta yi…
Majalisar Malamai Ta Kano Ta Sasanta Rikicin Shugabanci a Masallacin Sahaba Na Kundila
Shugaban Majalisar Malamai ta kasa Sheikh Ibrahim Khalil ya sanar da warware takaddamar shugabancin da ta shafi Limamin Masallacin Jami’ur Rahman da ke Kundila, Kano. Majalisar ta yanke hukuncin cewa…
Sabon Shugaban Hukumar Zakka Da Hubusi Ya Kama Aiki
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Sabon shugaban hukumar zakka da Hubusi ta jihar Kano Barrista Habibu Muhammad Dan Almajir ya bukaci alumma dasu baiwa hukumar hadin kan da ya dace…
Zamu Duba Yiwuwar Kara Alawus Din Limamai Da Ladanai — Shugaban K/H Dala
DAGA: SANI MAI-WAYA RIJIYAR LEMO, KANO Majalisar karamar hukumar Dala ta ce tana duba yiwuwar kara Alawus din Limamai da Ladanai a yankin domin jindadin cigaba da ilimintar da al’umma.…
Darikar Tijjaniyya Ta Yabawa Gwamnan Kano Bisa Nadin Barista Dan-almajiri Shugaban Hukumar Zaka
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Majalisar Shura ta darikar Tijjaniyya ta kasa a madadin daukacin mabiya darikar Tijjaniyya sun yabawa gwamna jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf bisa nadin da…
Jami’ar KHAIRUN Ta Karrama Yar Gombe Da Ta Yi Nasara a Musabaqar Alkur’ani ta Duniya
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Jami’ar Khalifa isyaku Rabiu khairun dake jihar Kano a Arewa maso yammacin Nigeriya ta karrama Dalibar da ta samu Nasarar lashe gasar musabakar alkurani ta…
Gaskiya Ita ce Babbar Siffar Mumini — Barista Dan-almajiri
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Babbar siffar mumini ita ce ‘Gaskiya,’ don haka duk musulmi na kwarai yakamata ya guji furta karya a cikin kalamansa domin samun tsira a gobe…