Dattijo Dan Shekaru 60 Yayi Saukar Alqur’ani a Kano
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Wani Dattijo Mai shekaru 60 da haihuwa Muhammad Musa ya kasance daga cikin daliban da sukayi saukar Alqur’ani Mai girma a Unguwar Mai aduwa cikin…
Hajjin 2023: Abba Dambatta Ya Siyar Da Sama Da Adadin Kujerun Da Aka Warewa Kano — Laminu Dan-Baffa
DAGA: IBRAHIM ABUBAKAR DISO Shugaban Hukumar Jindadin Alhazai ta jihar Kano Alhaji Laminu Rabi’u Dan-Baffa ya bayyana takaicin yadda tsohon Shugaban Hukumar ya Siyarwa Maniyata kujeru fiye da wadanda aka…
Za’a Kara Kudi Idan Yakin Sudan Ya Kai Lokacin Hajji – NAHCON
Hukumar kula da aikin Hajji ta Nigeria (NAHCON) ta tabbatar da cewa yaƙin da ake yi a kasar Sudan zai shafi jigilar mahajjatan ƙasar na bana yana mai cewa yakin…
DA DUMI-DUMI: An Harbe Daya Daga Cikin Kwararrun Malaman Iran
An harbe wani babban malamin addinin Musulunci a kasar Iran kuma wakili a Majalisar Ƙwararru mai ƙarfin iko a wata jihar arewacin ƙasar. Wata kafar yaɗa labaran ƙasar ta ce…
Muna Ta Ya Kwankwaso, Abba Gida-gida da Mutanen Kano Barka da Sallah — Shafi’u Bachirawa
Daya daga cikin jagororin jam’iyar NNPP kuma Mai Neman takarar shugabancin Karamar hukumar Ungogo Shafi’u Hussain Bachirawa ya taya jagoran jam’iyar NNPP na kasa Injiniya Dakta Rabi’u Musa kwankwaso da…
Allah Ya Yiwa Matar Uba Ringim Rasuwa
DAGA: ZULAIHA AHMAD UBA Allah ya Yiwa Matar Marigayi Alhaji Uba Ringim wato Hajiya Hadiza Uba Ringim (GWAGGO) rasuwa. Marigayiyar Mai shekaru 85 da rasu ne bayan fama da Diguwar…
Da Dumi-Dumi: An Ga Watan Sallah a Saudia
Hukumomin Saudiyya sun sanar da ganin watan Shawwal na sallah a yau Alhamis 20 ga watan Afrilun 2023. An ga watan ne a yankin Tumair na kasar Saudiyya kamar yadda…
Cibiyar Kamaludden Nama’aji Dinkawa Marayu 100 Kayan Sallah
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Cibiyar tallafawa Marayu ta Dakta Adam Kamaluddeen Nama’aji ta samar da kayayyakin sallah ga marayu maza da mata su 100 da suka fito daga unguwannin…
Bashariyya Foundation Ta Yiwa Marayu 55 Kayan Sallah
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Gidauniyar tallafawa Marayu da masu Karamin karfi wato “Bashariyya foundation” dake unguwar yan-tandu a karamar hukumar Dala ta tallafawa marayu da kayan abinci da kayan…
Muna Bawa Inganta Rayuwar Marayu Fifiko a Koda Yaushe — Sani Wakili
DAGA: IBRAHIM AMINU RIMIN-KEBE Zababban dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Minjibir da ungogo, a jam’iyyar NNPP, Honarabil Sani Adamu Wakili ya jagoranci rabon kayan sallah ga marayu kimanin…