Hajjin 2023: Maniyyata Za Su Biya N2.8m a Matsayin Kuɗin Kujera
Hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya NAHCON, ta sanar da cewa maniyyata aikin hajjin bana za su biya kuɗi da ya kai naira miliyan 2 da dubu 890 a…
An Ga Watan Azumi a Nigeria — Sarkin Musulmi
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya sanar da ganin jaririn watan Ramadan na shekarar 2023 a wasu sassan Najeriya. A jawabin da ya yi na sanarwar…
RAHOTO: IPOB ce ta 10 a Jerin Ƙungiyoyin Ta’addanci a Duniya
Haramtacciyar ƙungiyar dake rajin kafa kasar Biafra, (IPOB) da ke kudancin Najeriya ta zama ta goma a cikin ƙungiyoyin da suka fi aikata ta’addanci a duniya a shekarar 2022. Wata…
Mun Saukar Alkur’ani Sau 200 Don Samun Shugabanni Na Gari — Balarabe Tatari
Daga: Ibrahim Sani Gama Kungiyar dake kula da gidaje da gine ginen kasuwar kantin kwari, ta gudanar da saukar karatun Alkur’ani mai-girma domin neman samun shugabanni nagari da samun saukin…
Masarautar Gaya Jigo ce a Cigaban Al’umma – Ibn-sina
Daga: Jamila Suleiman Aliyu Hukumar hisbah ta jihar Kano ta bayyana masarautar Gaya a matsayin Jigo a cigaban Al’ummar Kano ta Kudu da ma jihar Kano ba ki daya. Babban…
Dausayin Larabci da Darussan Musulunci Ta Bukaci Tallafin Gwamnatoci Da Al’umma Don Samun Gurin Zama Na Din-Din-Din
Makarantar isilamiyya ta Dausayin Larabci da Darussan Musulunci ta roki Al’ummar musulmi da masu ruwa da tsaki har ma da Gwamnatoci ci da su tallafa mata domin samar mata matsuguni…