Gaskiyar Magana Game Da Jita-Jitar Rasuwar Mawaki Aminu Ala
An tabbatar da cewa Jita-Jitar da ake yadawa game da rasuwar shahararren mawakin nan Aminudden Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Aminu Ala ba gaskiya ba ce. Wasu Jita-Jita…
Gawar Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Isa Katsina
Shugaban kasa Ahmed Tinubu ya tarbi gawar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari bayan isowar sa daga birnin Londan. Tinubu ya tarbi gawar ne a filin jirgin na Umaru Musa Yar’aduwa…
DA DUMI DUMI: Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya Rasu
Tsohon Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya rasu. Tsohon mai taimakawa Buhari a harkokin sada zumunta Bashir Ahmed ne ya wallafa Hakan a shafinsa na X inda ya ambato Iyalan Marigayin…
Rasuwar Aminu Dantata Babban Rashi Ne Ga Harkokin Kasuwanci a Nigeriya — Shugaban Kamfanonin GERAWA
Shugaban rukunin kamfanin Gerawa Alhaji Dakta Ibrahim Muhammad Gerawa ya bayyana rasuwar babban dan kasuwa kuma mai tallafawa Al’umma Alhaji Aminu Alhassan Dantata a matsayin babban rashin ga harkokin Kasuwanci…
𝐒hugaban Kamfanin Sky Ya Mika Ta’aziyyars Rasuwar Alhaji Aminu Dantata
Shugaban kamfanin Gine Gine na sky Alhaji Kabiru Sani Kwangila Yakasai khadimun Nabiyyi ya bayyana Alhini da jimamin sa kan rasuwar dattijon arziki kuma hamshakin ɗan kasuwa Alhaji Aminu Dantata,…
Mutane 5 Sun Rasu, 15 Sun Jikkata Sakamakon Fashewar Bom a Kano
Aƙalla mutane biyar (5) ne aka tabbatar da rasuwarsu daga cikin mutane 15 da suka jikkata sakamakon fashewar wani bam a Jihar Kano. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa fashewar…
Masarautar Gaya Ta Tuge Rawanin Usman Alhaji Daga Mukamin Waziri
Masarautar Gaya da ke jihar Kano ta Tuge rawanin Alhaji Usman Alhaji daga mukamin Wazirin Gaya. Sanarwar da Masarautar ta fitar a ranar Laraba ta ce matakin ya fara…
Hatsari Jirgin ‘Air India: Mutum 1 Daga Cikin 242 Ya Tsira, Shugabanni Kasashen Duniya Sun Mika Ta’aziyyar su
Vishwash Kumar Ramesh, shine mutum daya tilo da ya tsira daga hatsarin jirgin ‘Air India mai dauke da mutane 242 wanda da farko aka tsara zai sauka da misalin Karfe…
Daukar Nauyin Yan Daba a Kano: Zamu Kai Sarki Muhammadu Sanusi II Kara Kotu — Barista S.S. Umar
Wani lauya mai zaman kansa Barista Salisu Salisu Umar ya ce za su kai Sarki Muhammadu Sanusi II Kara Kotu bisa zarginsa da Daukar Nauyin Yan Daba da kuma razana…
Hukumar Zakka Da Hubusi Ta Ziyarci Da Tallafawa ‘Yan Wasan Kano Da Sukayi Hatsari
DAGA: KAMAL YAKUBU ALI, KANO Hukumar Zakka da hubusi ta jihar Kano ta kai ziyarar jaje da kuma ta’aziyya ga wadanda ibtilain hadarin mota ya hada dasu bayan sun halarci…