Mun Katse Duk Wata Huldar Diflomasiyya Da Kasar Belgium — Shugaban Rwanda
Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya ce kasarsa ta yanke duk wata huldar Diflomasiyya da kasuwanci da kasar Belgium ba tare da Bata lokaci ba. Paul Kagame ya zargi Belgium…
Sarkin Kano Ya Halarci Faretin Cikar Kasar Gambia Shekaru 60 Da Samun Yancin Kai
DAGA: SANI IDRIS MAI-WAYA, KANO Mai Martaba Sarkin Kano Na 16 Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu ya bayyana Shugabanci a matsayin Wani tsani na Ciyar da Al’umma Gaba. Mai Martaba…
Zaben Ghana: Dan takarar Jam’iya Mai Mulki Ya Amince Da Shan Kayi, Manyan Ministoci 4 Sun Rasa Kujerunsu Na Majalisa
A dai-dai lokacin da ake cigaba da kirga kuri’un da aka kada a zaben shugaban kasar, Dan takarar Jam’iyar NPP mai mulkin kasar Ghana Mahamudu Bawumia ya amince da shan…
Mutane 7 Sun Mutu a Zanga-zangar Bayan Zaɓe a Mozambique
Mutane 7 ne rahotanni suka ce sun mutu yayin da wasu da ba’a san adadinsu ba suka jikkata sakamakon zanga-zangar da ta balle a lardin Nampula dake arewacin kasar bayan…
Mutane Sama Da 340 Sun Kamu Da Cutar Kwalara a Sudan
Adadin wadanda suka mutu sakamakon barkewar cutar amai da gudawa a Sudan ya kai 348 a cewar ma’aikatar lafiyar kasar. Barkewar cutar ta shafi jihohi tara, inda sama da mutane…
DA DUMI-DUMI: Yunkurin Juyin Mulkin Nijar; An Fara zanga-zangar Goyon Bayan Bazoum, An tarwatsa masu zanga-zangar
Majalisar Dinkin Duniya da Amurka da Kungiyar Kasashen Turai EU da Kungiyar Bunkasa Tattalin Arzikin Kasashen Afrika ta Yamma, ECOWAS sun yi Allah-wadai da abin da ke faruwa a Jamhuriyar…
Najeriya ta Sake Kwashe ‘yan ƙasar Ta 126 Daga Sudan
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sake kwashe ‘yan ƙasar ta 126 daga kasar Sudan sakamakon rikicin da ake yi a ƙasar tsakanin sojoji da runduna ta musammai yaki da Kwantar da…
Da Dumi-Dumi: Mutane 36 Sun Mutu a Wani Rikici a Somalia
Akalla mutane 36 ne suka mutu a wasu tashe-tashen hankula a jihar Puntland da kuma yankin Lower Shabellebiyu da ke ƙasar Somalia. Likitoci sun ce aƙalla mutane 26 ne suka…
Zanga-Zanga Ta Barke Sakamakon Cire Tallafin Man Fetir a Angola
‘Yan sanda a kasar Angola sun yi amfani da hayaƙi mai sa hawaye wajen tarwatsa gungun mutanen da suka fito suna zanga-zanga kan karin farashin man fetur a ƙasar. Dubban…
Zaizayar Kasa Tayi Sanadin Mutuwar Mutane 6 a Congo
Akalla mutane shida (6) ne suka mutu samakakon wata zaizayar kasa a gabashin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo. Rahotanni sun bayyana cewa wasu kuma mutane sama da dari (100) suka maƙale a…