Ukraine Da Rasha Za Su Tattauna Tsagaita Wuta Kai Tsaye a Turkiyya
A karon farko tun bayan fara yaki tsakaninsu a shekarar 2022, shugabanni kasashen Rasha da makwabciyarta Ukraine sun zasu fara zama tsakaninsu kai tsaye domin kawo karshen yakin. Za’a fara…
DA DUMI-DUMI: Harin Bam Ya Kashe Janar Din Sojan Rasha a Moscow
Wani harin Bam da aka kai a cikin mota yayi sanadiyyar mutuwar manjo janar Yaroslav Moskalik na rundunar sojan kasar Rasha. Janar Moskalik dai shine mataimakin shugaban hafsan hafsoshin tsaron…
DA DUMI-DUMI: Trump Zai Sake Karawa China Haraji Zuwa Kashi 125
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ce kasarsa zata sake kara harajin ga dukkan kayan da ake shiga da su daga kasar China da kaso 125. Karin na zuwa ne…
DA DUMI-DUMI: Shugaban Amurka Trump Da Na Rasha Suna Tattaunawa Yanzu Haka.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump da takwaransa na Rasha Vladimir Putin suna tattaunawa game da yakin Ukraine. Babu dai tabbacin abun da suka tattauna a kai har zuwa lokacin hada…
Yanzu Babu Shirin Yiwa Ukraine Rejista A NATO — Mark Rutte
Sabon sakatare janar na kungiyar tsaro ta NATO Mark Rutte ya ce a yanzu babu maganar yiwa kasar Ukraine rejista a kungiyar, yana mai cewa ‘a yanzu babu yiwa Ukraine…
Norway Ta Dakatar Da Siyarwa Jiragen Ruwan Amurka Mai Bayan Korar Zelensky Daga White-House
Kamfanin siyar da mai na Jiragen ruwa na kasar Norway ya dakatar da siyarwa giragen ruwan Amurka mai biyo bayan korar shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky daga White-House. Idan za’a…
Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Yakin Gaza: An Cigaba Da Muyasar Firsunoni Tsakanin Isra’ila da Hamas
Kasar Isra’ila da kungiyar sun cigaba da musayar firsunoni domin cigaban da mutunta yarjejeniyar Tsagaita Wutar kan yakin da aka kwashe sama da shekara guda anayi. A yau, Isra’ila ta…
Mun Yi Amfani Da Ababen Fashewa Masu Nauyin Tan 80 Don Kashe Shugaban Hezbollah — Ministan Isra’ila
Tsohon ministan tsaro na kasar Isra’ila Yoav Gallant ya ce sun yi amfani da Ababen Fashewa da nauyin su ya kai tan 80 don kai harin da ya kashe shugaban…
Yakin Rasha Da Ukraine: A Shirye Nake Na Tattauna Da Putin — Zelensky
Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce a shirye yake ya tattauna da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin kai tsaye matukar hakan zai kawo karshen yakin da kasarsa take yi…
Nigeria da Kasashen Duniya 19 da Tsuke Bakin Aljihun Amurka Zaifi Shafa
Sa’o’i kadan bayan rantsar da shi, sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanya hanu a kan dokar dakatar da dukkan tallafin da kasarsa take bawa kasashen duniya ba tare…