• Wed. Dec 10th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Labaran Duniya

Labaran Duniya

  • Home
  • Karfin Teku ne Ya Tarwatsa Jirgin Nutsen Titan — John Mauger

Karfin Teku ne Ya Tarwatsa Jirgin Nutsen Titan — John Mauger

Rundunar jami’an tsaron gabar ruwa ta kasar Amurka, ta ce an gano ragowar tarkacen karamin jirgin ruwan nan na Titan da ya yi nutse zuwa karkashin teku, wanda binciken kwararru…

An Bayyana Zaben Shugaban Kasar Turkiyya a Matsayin wanda Bai Kamala Ba

Hukumar zaɓe a kasar Turkiyya ta sanar da zuwa zagaye na biyu a zaɓen shugaban ƙasar bayan da Mista Erdorgan ya gaza samun kashi 50 na ƙuri`un da za su…

Shugabannin Afrika na Shirin Sulhunta Rikicin Sudan

Shugabannin ƙasashen Afirka sun ce za su dauki hanyar zuwa kaar Sudan, domin shiga tsakani don kawo karshen faɗan da ake gwabzawa tsakanin bangarorin da ke yaki da juna, da…

Rasha Ta Karɓi Shugabancin Kwamitin Tsaro Na MDD

Kasar Rasha ta karɓi shugabancin kwamitin taro na Majalisar Ɗinkin Duniya duk da ƙoƙarin makociyar Rashan wacce kuma suke yakar juna a yanzu wato Ukraine na ganin hakan bai tabbata…

Rasha ta Kama Dan Jaridar Amurka Bisa Zargin Leken Asiri

Hukumar tsaron cikin gidan ta kasa Rasha ta ce ta kama wani dan jarida Ba’Amurke da ke aiki da mujallar Wall Street Journal a Rasha kan zargin yi mata leken…

An rantsar da Hamza Yousaf Musulmi na farko da ya zama shugaban Scotland

An rantsar da Humza Yousaf a matsayin shugaban yankin Scotland a wani ƙwarya-ƙwaryar buki a birnin Edinburgh. Humza, ya zama musulmi na farko da ya riƙe muƙamin. Majalisar dokokin Scotland…

Xi Jinping na China Zai ci Gaba da Mulki a Wa’adi na 3

Shugaban kasar China Xi Jinping ya samu damar ci gaba da mulki a wa’adi na 3 a Juma’ar nan, abin da ya sa ya zama shugaba mafi karfin iko a…