Bauchi 2027: Dalilin Zabar Ƙwarewa Da Cancanta
Wata muhimmiyar tattaunawa na ƙara bayyana a Jihar Bauchi. Ba irin hayaniyar sauya sheƙa, haɗa kawance, ko lissafin rabon mulki da aka saba gani a siyasar Najeriya ba—ko aƙalla ba…
Manoman Albasu Sun Yi Allah Wadai Da Wahala, Barazanar Shugaban K/H Kan Biyan Diyyar Gonakinsu, Sun Yi Kira Ga Gwamnatin Kano
Manoman Karamar Hukumar Albasu ta Jihar Kano sun gabatar da koke-kokensu kan zargin tsoratarwa da kuma kin biyan diyyar da aka dade baayi ba bayan gina hanyar da ta shafi…
Kwankwaso Da Magoya Bayansa Sun Koma Jam’iyar ADC
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, jagoran Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan jihar Kano ya koma jam’iyyar haɗaka ta ADC tare da magoya bayansa bayan ficewarsa daga jam’iyyar NNPP. An gudanar da bikin…
DA DUMI-DUMI: Majalisar Dokokin Kano Ta Fara Shirin Tsige Matemakin Gwamna
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta fara shirin tsige Mataimakin Gwamnan Jihar, Kwamared Aminu AbduSalam Gwarzo, ta hanyar aike masa da takarda wacce ta kunshi zarge-zargen da ake yi masa na…
Sanata Barau Da Hadin Kan APC a Kano — Abba Anwar
Ni a waje na tsarin dimukuradiyya ba wai kawai ya na nufin abinda ya shafi yawan lambobin mabiya ba kawai. Za a iya cewa shi tsari ne da kuma ya…
Kwankwaso Na Tattaunawa Da Jam’iyar ADC Kafin a Shirye-shiryen Zaben 2027
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma shugaban Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Dakta Rabi’u Musa Kwankwaso, yana duba yiwuwar shiga kawancen adawa kafin babban zaben 2027, in ji Arise News.…
Yadda Al’ummar Sabuwar Gandu Suka yi Dafifin Walimar Kammala Aiki Da Muktar Aliyu Custom Yayi
Kafatanin Al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su, na Allah mutumin Allah, gwarzo abin koyi Alh Muktar Aliyu…
Shugabancin NERC: Barau Yana Kyashin Samar Da Wuta Don Farfado Da Kamfanoni Kano Ne, Sai Munyi Masa Ritaya — Barista S S Umar
Kwararren Lauya kuma Dan Siyasa Barista Salisu Salisu Umar ya ce Sanatan Kano ta Arewa Barau Jibrin yana bakin ciki da kyashin ganin an farfado da kamfanonin da suka durkushe…
Kwankwaso a 69: Mai Hangen Nesa, Jigo a Siyasar Arewa… Ya Kawo Abba Don Cigaban Kano – Bakwana
Wani jigo a kungiyar Kwankwasiyya kuma tsohon mai baiwa gwamnan Kano shawara Alhaji Mustapha Hamza Buhari Bakwana ya bayyana tsohon gwamnan jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwakwaso a matsayin jagora…
Daruruwan Magoya Bayan NNPP a Bagwai Sun Roki Shugaban Jam’iyar Na Jiha Da Gwamnan Kano Su Rushe Shugabancin Yankin
DAGA: SHU’AIBU SANI BAGWAI, KANO Daruruwan magoya bayan Jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya a Karamar Hukumar Bagwai sun roki gwamna Alh. Abba Kabir Yusuf da kuma Shugaban Jam’iyyar na Jiha, Alh. Hashimu…