Barau Ba Ya Mutunta Jam’iyar APC Shi Yasa Ya Karbi Korarrun Jam’iyarmu a Gidan Sa — Shugaban SDPn Kano
Shugaban jam’iyar SDP na kasa reshen jihar Kano ya ce matemakin shugaban majalisar Dattawa ta kasa Barau I. Jibrin baya Mutunta Jam’iyarsa ta APC shi yasa yake karya ka’idojin ta…
Dungurawa Bashi Da Hurumin Dakatar Da Ni ko Kabiru, Sanata Doguwa Ne Halastaccen Shugaban NNPP a Kano — Kawu Sumaila
Sanatan Kano ta Kudu Suleiman Abdulrahman Kawu Sumaila ya ce Sanatan Mas’ud El-Jibrin Doguwa ne halastaccen shugaban jam’iyar NNPP mai kayan marmari a jihar Kano saboda haka Dungurawa bashi hurumin…
NNPP Ta Dakatar Da ‘Yan Majalisun Tarayya 4 Kan Zargin Yiwa Jam’iya Zagon Kasa
Jam’iyyar NNPP ta Kasa reshen jihar Kano ta dakatar da wasu manyan mambobi hudu da suka hada da Sanata Kawu Sumaila da Ali Madakin Gini da Sani Abdullahi Rogo da…
IPAC Tayi Allah Wadai Da Kalaman Batanci Da Yan Siyasa Ke Yiwa Juna A Kano
Kungiyar shugabannin jam’iyun siyasa ta kasa reshen jihar Kano (Inter Party Advisory Council IPAC) ta yi Allah-wadai da kalaman Batanci da wasu ‘yan siyasa ke yiwa juna a gidajen Rediyo…
Sanannen Dan Siyasa, a Kano, Dan Zago Ya Rasu
Sanannen Dan siyasa a jihar Kano kuma shugaban hukumar kwashe shara da tsaftar muhalli ta Jihar Kano Ambasada Ahmadu Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Dan Zago…
Mun Karbi Yan APC Sama Da 200,000 a NNPP Daga Kananan Hukumomi 11 a Kano — Kwankwaso
Jam’iyar NNPP ta yi nasarar karbar yan siyasa sama da dubu dari biyu (200,000) wanda suka sauya sheka daga Jam’iyar APC mai mulkin Nigeria da suka fito daga kananan hukumomi…
Za Mu Yi Aiki Tukuru Don Cigaban Al’ummar Dawakin Kudu, Kwankwasiyya — Kabiru Jagora
Sabon Kansila Mai Gafaka na karamar hukumar Dawakin Kudu wato “Supervisory Councilor” Alhaji Kabiru Jagora ya sha alwashin yin aiki tukuru don cigaban karamar hukumar Dawakin Kudu da al’ummar ta…
DA DUMI-DUMI: Gwamna Fubara ya Rantsar Da Shugabannin Kananan Hukumomin Da aka zaba
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara a ranar Lahadi a yau Lahadi ya rantsar da sabbin shugabannin kananan hukumomi 23 da aka zaba. Rantsuwar wacce aka gudanar a zauren majalisar zartarwa…
Lawan Kolo Ya Bada Gudun Mowar Hada Kan Malamai Don Zabon APC a Zaben 2023 — Dr. Suleiman
DAGA: KAMAL UMAR An bayyana Alhaji Lawal Kolo Geidam a matsayin cikakken Dan kishin kasa Wanda Kuma ya sadaukar da lafiyarsa da lokacin sa wajen wajen zagaye dukkanin jihohin dake…
Zamu Ramawa Kwankwaso Abubuwan Alkhairin Da Yake Wa Mutanen Ungogo — Shafi’u Kura
Dan takarar shugabancin karamar Hukumar Ungogo Shafi’u Ussaini Kura ya ce al’ummar karamar Hukumar Ungogo suna alfahari da irin Cigaban da jagoran jam’iyar NNPP na Kasa Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso…