• Wed. Dec 10th, 2025

Global Tracker

Truth and Objectivity

Siyasa

labaran-siyasa

  • Home
  • Muna Taya Kwankwaso, Abba, Gwarzo Murnar Barka da Sallah — Junaidu Dan-oga

Muna Taya Kwankwaso, Abba, Gwarzo Murnar Barka da Sallah — Junaidu Dan-oga

DAGA: YAHAYA SADISU ALKASIM, KANO Dan takarar shugabancin majalisar karamar Hukumar Ungogo karkashin jam’iyar NNPP Mai alamar kayan marmari Alhaji Janaidu Rabi’u Dan-oga ya taya jagoran jam’iyar NNPP na Kasa…

Barka Da Sallah: Zamu Tabbata Gwamnatin Kano Tayi Nasara a Ayyukan Cigaban Alumma — Shafi’u Hussaini

DAGA: YAHAYA SADISU ALKASIM, KANO Dan takarar shugabancin majalisar karamar Hukumar Ungogo Shafi’u Hussaini Kura ya taya jagoran jam’iyar NNPP na Kasa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da Gwamnan Kano Injiniya…

Da Dumi-Dumi: Kwankwaso da Abba Sun Goyi bayan Falgore Ya Zama Shugaban Majalisar Dokokin Kano

Jagoran jam’iyar NNPP kuma dan takarar Shugaban kasa a zaben da ya gabata Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso da Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf da ma dukkan yan takarar shugabancin…

Mulkin Abba K. Yusuf na Sa’o’i 24 Ya Nuna Kishin Sa Da Cigaban Kano — Shafi’u Kura

DAGA: YAHAYA SADISU ALKASIM, KANO. Dan takarar Shugaban karamar hukumar Ungogo Honarabil Shafi’u Hussaini Kura ya taya gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf Murnar rantsar da shi da akayi tare…

Rantsar Da Sabon Gwamnan Kano: KAROTA Zata Girke Jami’an ta 1,000

Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Jihar Karota ta ware jami’anta guda dubu daya (1,000) da za su kula da zirga-zirga ababen hawa a ranar rantsar da Sabon Gwamnan…

An Dakatar da Shugaban Hukumar zaben Adamawa

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta dakatar da kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa, Barista Hudu Ari daga aiki. Cikin wata sanarwa da ta fitar, INEC ta umarci…

Ba Zan Yi Wa Sabon Gwamnan Kano Katsalandan Ba – Kwankwaso

Madugun Jam’iyar NNPP kuma Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen da ya wuce a Najeriya, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ba zai yi wa gwamnan Kano mai…

Zulum Zai Gina Kauyuka 3 Don Tsugunar da ‘Yan Gudun Hijira 20,000

Gwamnamn jihar Bornon Babagana Umara Zulum ya bayyana shirin sake gina wasu ƙauyuka uku domin sake tsugunar da ‘yan gudun hijirar da mayaƙan Boko Haram suka raba da muhallansu. Fiye…

Cin Zaben Abba Gida-gida Nasarar Mutanen Kano Ce — Dr. Shafi’u Kura

Sakataren jam’iyar NNPP na Karamar hukumar Ungogo ya taya zababban gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabiru Yusuf Murnar Lashe zaben yana mai bayyana sakamakon zaben a matsayin nasara ga al’ummar…

Yan Kasuwa a Ungogo Sun Ta Ya Abba K. Yusuf Murnar Lashe Zabe

Kungiyar Dattawan yan kasuwar Singa na unguwar zango a karamar hukumar Ungogo a nan jihar Kano ta nuna mutukar farin cikinta bisa nasarar da Dan takarar jam’iyar NNPP Abba kabir…